Connect with us

News

Gwamatin Tarraya Ta Dakatar Da Dana Air  Daga Aiki Sakamakon Rashin Kyawawan Kayan Aiki. 

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Advertisements
Advertisements

Gwamatin Tarraya Ta dakatar  Dana Air  Daga Aiki Sakamakon Rashin Kyawawan Kayan Aiki.

Advertisements

Ministan sifirin Najeriya, Festus Keyamo ya dakatar da kamfanin jirgin Dana Airline daga ayyuka a wata takarda mai ƙunshe da kwanan wata 24 ga watan Afrilu 2024.

Advertisements
Advertisements

Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Ta Fara binciken Gwamnatin  El-Rufai Akan Abubuwa 8

Jaridar Inda Ranka ta rawaito cewa a jiya ne jirgin kamfanin Dana ya sami hadari a birnin Legas da misalin karfe 10:04 na safiyar ranar Litinin.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending