DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sama Da Ɗalibai 200 Yan Jihar Kastina da suke Jami’ar Usman Ɗan Fodio Sokoto suka amfana da Tallafin kuɗin Makaranta Daga Gidauniyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Lauyoyin da ke zaune a Kano, Barista Ahmad Sani Bawa da Jarman Tokarawa da Barista Gidado Aliyu Gidado sun shigar da kara...
DAGA YADIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Kwadago ta kasa NLC, ta yi watsi da sabon harajin da babban bankin kasa CBN ya kaddamar kan harkar tsaro ta...
DAGA YADIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Dr. Zaid Abubakar a matsayin sabon shugaban hukumar tara haraji ta...
‘Yan Najeriya Na Alhinin Cika Shekaru Goma Sha 14 Cif-cif Da Rasuwar Marigayi Alh. Umaru Musa ‘Yar Aduwa Wanda Ya Rasu Ranar 05/05/2010 bayan fama...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan ilimi, Tahir Mamman, yaci alwashin cewa gwamnatin tarayya zata zakulo tare da kakkabe dukkan wasu ma’aikata da aka dauka aiki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan jihar Kano Mallam Ibrahim Shekarau ya soki gwamnatocin da suka biyo bayansa akan siyasantar da ukan wasu ma’aikatun gwamnati masu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon Ministan Ilimi Malam Ibrahim Shekarau ya ga baiken Gwamnatin tarayya kan manufofinta na bada rancen karatu ga dalibai, inda ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An bayar da wannan umarni a ranar 30 ga Afrilu, wanda ke ƙunshe a cikin wata takarda wanda NERC ta fitar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar wakilan gidajen jaridu na ƙasa reshen jihar Kaduna (Correspondents Chapel) ta naɗa shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin jihar Alhaji Sani Liman Kila...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai shari’a S. N. Odili na babbar kotun jihar Anambra da ke zaune a garin Onitsha ya yankewa tsohon manajan bankin First...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta bakin ma’aikatar bunkasa ma’adanai ta kasa, ta bayyana shirinta na sake duba farashin lasisin hakar ma’adanai da sauran kudaden...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin tarayya ta umurci dukkan shugabannin manyan asibitocin gwamnatin tarayya da su sayi allura da su rika amfani da allura da da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mai Martaba Sarkin Kano, Alh Aminu Ado Bayaro, ya yi kira ga Shugaban sojojin sama na Nijeriya kan ya yi ƙoƙari wajen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yau ce ranar ‘yan jarida ta duniya, wadda Majalisar Dinkin Duniya ta kebe domin tunawa da irin gudunmuwa da kuma rawar da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Barawon da ya caka wa wata budurwa wuka ya kwace wayarta a garin Damaturu na Jihar Yobe ya fada komar ’yan sanda....
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Sojojin Rasha sun shiga sansanin dakarun sama da Amurka ke amfani da shi a Jamhuriyar Nijar bayan matakin da mahukuntan Yamai suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Inshora ta Najeriya (NDIC) ta sanar da sake duba matsakaicin Inshorar Kuɗi ga bankunan da ke aiki a cikin ƙasar. Daily...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Larabar da ta gabata ne wasu dalibai biyu na kwalejin koyon aikin gona ta Audu Bako da ke Makoda suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sojojin Najeriya biyu za su fuskanci tuhuma a kotun musamman ta soja kan harin da ya halaka mutane 85 a jihar Kaduna...