News
Da Dumi Dumi : Shugaba Tinubu ya nada Dakta Nasiru Yusuf Gawuna A Mukami
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da nadin dan takarar gwamna na jam’iyyar APC Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin shugaban majalisar gudanarwa na jami’ar Bayero Kano.
Hakan na kunshe ne a cikin tarin sabbin majalissar gudanarwar jami’o’in tarayya da shugaba Tinubu ya yi.
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Shugaban Hukumar Binciken Manyan Laifuka Na Amurka Kan Yaƙi Da Ta’addanci
Nasiru Yusuf Gawuna ya tsaya takarar gwamna a Kano a shekarar 2023 a karkashin jam’iyyar APC inda ya sha kaye a hannun Gwamna Abba Kabir Yusuf.
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
