News
Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mahaifiyar Dauda Kahutu Rarara.
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Rahotanni na nuni da cewa Yan bindiga sun yi garkuwa da mahaifiyar shahararren mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara.
An yi garkuwa da Hajiya Hakima Adamu ne a gidanta da yankin Kahutu a Karamar Hukumar Danja ta Jihar Katsina.
Karin bayani na tafe.
Advertisements
