Connect with us

News

DA DUMI-DUMI: Ana Fargabar An Kashe Mutane Da Dama A  Harin Kunar Bakin Wake A Daurin Aure

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

Ana fargabar an kashe mutane da dama a wani harin kunar bakin wake da aka kai a wani daurin aure a garin Gwoza da ke jihar Borno.

Advertisement

Rahotanni na nuni da cewa lamarin ya faru ne da safiyar ranar Asabar.

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf Yayi Allah Wadai Da Masu Safarar Kwayoyi A Jihar

Ana yawan kai hare-haren kunar bakin wake a Borno a lokacin zafafan hare-haren Boko Haram.

Advertisement

 

Details soon 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending