Connect with us

Opinion

Kayar Da Dalibai Jarrabawar Chanchantar Zana Jarrabawar Futa Daga Makarantar Sakandire (Qualifying) Babbar Matsala Ce Ga Rayuwar Al, Ummar Mu Ta Gobe.

Published

on

Spread the love

Kayar Da Dalibai Jarrabawar Chanchantar Zana Jarrabawar Futa Daga Makarantar Sakandire (Qualifying) Babbar Matsala Ce Ga Rayuwar Al, Ummar Mu Ta Gobe.

Kayar da dalibai jarrawar Qualifying ba shine mafuta ba ga rayuwar daliban sai dema akara tade rayuwar su dakuma kara cire mu su sha,awar karatun.

Hanyar da Gwamnati ya kamata tabi wajen ganin ankara inganta karatun daliban Jihar Kano da kuma kara sawa daliban sha,awar karatun shine maimaita aji da kuma mayar da yaro ajin baya.

Advertisement

A Karshe Dai Abba Kyari Ya Shaki Iskar Ƴanci Bayan Shafe Watanni 27 A Gidan Yari

Domin shine abu Mai matukar muhimmamci a tsari koyo da koyawar Wanda kuma hakan ba,iya dalibai kade zai amfanar ba har Su ma malaman tsarin zai amfanar da su.

Tsarin da Gwamnatin Kano ta kawo na samun damar zana jarrawar karshe ta futa daga makarantar sakandire (NECO) tsari ne Mai wahalar gaske kuma Sabon tsari ne Mai rakitarwa musammam ma ga iyayen daliban.

Domin a shekarun baya da su kahuce kowane dalibi Yana samun damar zana jarrawar ne idan har ya samu kiredit biyar (5) acikin Tara (9) amma kuma yanzu sai aka ce wai sai yaro yaci kiredit takwas (8) acikin tara (9) tare da sharadin Maths Da English shine wanda Gwamnati za ta biyawa kudin zana jarrawar karshe ta futa daga makarantar sakandire (NECO).

Advertisement

 

Comr Abba Alra-iwas

Advertisement
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *