Connect with us

News

DA DUMI-DUMI: Gwamnan Kano Ya Sanar Da Dawowar Muhammadu Sanusi Matsayin Sabon Sarkin Kano.

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya sanar da nadin Alhaji Muhammadu Sanusi a matsayin sabon Sarkin Kano.

Advertisement

Ya bayyana hakan ne bayan ya rattaba hannu a kan sabuwar dokar masarautar Kano a gidan gwamnatin jihar a yau Alhamis

Da Ɗumi-Ɗumi: An Sake Naɗa Sanusi Lamido Sanusi A Matsayin Sarkin Kano

Gwamnan ya sanya hannu kan dokar ne da misalin karfe 5:10 na yamma tare da mataimakinsa da shugaban majalisar dokokin jihar da sauran manyan jami’an gwamnati.

Advertisement

A shekarar 2020 ne tsohon Gwamna Abdullahi Ganduje ya tsige Sanusi daga karagar mulki, biyo bayan wata rashin jituwa da ya samu.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending