Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce kashi 58 cikin 100 na mata masu juna biyu a ƙasar na fama da matsalar ƙarancin jini a jiki, lamarin da...
Gwamnatin Jihar Borno ta shiga mataki na huɗu na shirin mayar da ‘yan-gudun-hijira gida inda aka yi nasarar dawo da ‘yan-gudun-hijirar Nijeriya 300 zuwa yankin karamar...
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta ce ta bankado wata babbar zambar yanar gizo da ta janyo asarar naira biliyan 7.7. An yi zambar ne ta hanyar...
Wata kotu a Koriya ta Kudu, ta yanke wa matar tsohon shugaban kasar Kim Keon Hee hukuncin daurin shekara daya da watanni takwas a gidan yari...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta cafke wani matashi mai shekaru 25, Ididiong James, bisa zargin dukan mahaifiyarsa tare da mallakar bindiga ba bisa ka’ida ba...
Wata taya ta bayan jirgin British Airways ta ɓalle jim kaɗan bayan jirgin ya tashi daga birnin Las Vegas na Amurka zuwa Landan, lamarin da ya...
Jami’an Ƴansanda a birnin Lagos dake Najeriya sun yi amfani da hayaƙi mai sa hawaye da kuma harsasai wajen tarwatsa masu zanga zangar lumana da suka...
A ranar Laraba ne hukumomi a jihar Kwara ta Nijeriya suka sanya dokar hana fita ta sa’o’i 24 a gundumar Oro-Ago da ke karamar hukumar Ifelodun...
Aƙalla manoma biyu sun rasa rayukansu, yayin da wasu da dama, ciki har da ƙananan yara, suka jikkata sakamakon wani hari ta sama da aka kai...
Rundunar ƴan sandan Jihar Ekiti ta ce ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da shiga harkar kebe mata domin haifar da jarirai da nufin...
Hukumar Kare Muhalli ta Ƙasa, NESREA, ta ce ’yan Najeriya na shan fiye da lita biliyan 2.5 na ruwan leda (pure water) a duk shekara, wanda...
Wani asibiti a Legas ya fara yi wa mata tiyata da na’uran robot wanda wannan shine tiyata ta farko a Afrika ta Yamma da ake amfani...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce tana shirin bai wa manyan makarantun kimiyya da fasaha, wato Polytechnics, damar bayar da shaidar digiri, domin kawo sauyi a tsarin...
Fitaccen lauya mai kare haƙƙin ɗan Adam, Femi Falana (SAN), ya caccaki Rundunar Sojin Najeriya kan yadda ta tafiyar da zargin yunƙurin juyin mulki da aka...
Rumbun wutar lantarki na ƙasar Nijeriya ya sake fāɗuwa a karo na biyu cikin shekarar 2026, lamarin da ya haifar da ɗaukewar wuta a sassa daban-daban...
Akalla kwamishinoni biyar da kuma hadiman gwamnati goma sun yi murabus daga muƙamansu, tare da ayyana biyayya da goyon baya ga jagoran Kwankwasiyya, Injiniya Rabi’u Musa...
Shugaban Ghana John Dramani Mahama ya sanar da kara wa sojojin kasar albashi wanda zai fara aiki daga watan Maris mai zuwa, sannan sojojin za su...
Shalkwatar Tsaron Najeriya (DHQ) ta tabbatar da cewa an yi yunƙurin kifar da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu a shekarar da ta gabata, bayan kammala bincike...
Rundunar ’Yan Sanda ta Babban Birnin Tarayya (FCT) ta ce ta daƙile wani yunƙurin fashi da makami a yankin Kado da ke Abuja, inda ta kama...