Rundunar ’Yan Sanda ta Babban Birnin Tarayya (FCT) ta ce ta daƙile wani yunƙurin fashi da makami a yankin Kado da ke Abuja, inda ta kama...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana sa ran haihuwar sabbin jarirai tsakanin 600,000 zuwa 700,000 a shekarar 2026 kaɗai, bisa la’akari da hasashen bunƙasar yawan jama’a...
’Yan sandan jihar Ondo sun kama wani mutum da matarsa bisa zargin haddasa mutuwar wata mace mai juna biyu a wani asibiti ba bisa ƙa’ida ba...
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja ranar Litinin, 26 ga watan Janairun 2026 zuwa Ankara, babban birnin Turkiyya inda zai kai ziyarar aiki...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf zai koma jam’iyyar APC, mai mulkin Najeriya a ranar Litinin 26 ga watan Janairun 2026. A ranar Juma’a ne...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kama wata ’yar kasar Brazil da ake zargi da shigo da hodar iblis (heroin)...
Wasu tsofaffin ’yan Majalisar Dokoki ta Ƙasa 17 sun bayyana cewa ba su da hannu a wani taron da aka shirya domin nuna goyon baya ga...
Ma’aikatar Muhalli da Sauyin Yanayi ta Jihar Kano ta buɗe sabon aikin magudanar ruwa da aka kammala a Unguwar Badawa, da ke mazabar Giginyu a Karamar...
Ƙungiyar kare haƙƙin jama’a da sa ido kan kashe kuɗaɗen gwamnati, a Najeriya, SERAP ta shigar da ƙara a Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja kan...
Rundunar ƴan sanda a jihar Akwa Ibom ta kama dodanni uku da ake zargi da tayar da tarzoma da tsoratar da jama’a a karkashin guise ɗin...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Manyan Makarantu ta Ƙasa (JAMB) ta sanar cewa rajistar UTME 2026 za ta fara ne daga Litinin, 26 ga Janairu, zuwa 28...
Rundunar ‘Yansandan Jihar Jigawa ta kama wata sabuwar amarya bisa zargin kashe mijinta ta hanyar sanya guba a abincin rana a ƙauyen Gauza, da ke Ƙaramar...
Sojojin Rundunar 1 Division ta Sojojin Nijeriya sun dakile wani hari da ake zargin ‘yan bindiga sun kai a wani yanki na Jihar Kaduna, inda aka...
Kwamitin Majalisar Wakilan Najeriya ya ce ya gano wasu sauye-sauye da bambance-bambance tsakanin dokokin haraji da Majalisar Tarayya ta amince da su da kuma waɗanda aka...
Tsohon ɗan Majalisar Dokokin Jihar Kano, Honarabul Zubairu Mahmuda Madobi, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP). Hon. Madobi, wanda mamba ne...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gidauniyar Save Yateem Orphans ta bayyana aniyarta ta yin haɗin gwiwa da Ma’aikatar Jin Ƙai da Rage Talauci wajen gudanar da shirin...
Kwamishinan Ma’aikatar Jin Кai da Rage Talauci, Aliyu Adamu Kibiya, ya bayyana aniyar gwamnatin jihar na ci gaba da yin haɗin gwiwa da ƙungiyoyin bayar da...
Gwamnan Jihar Kano Arewa maso Yammacin Najeriya Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP, yana mai danganta matakin da rikice-rikicen cikin gida...
Wata mata mai suna Facilla, a Jihar Kogi ta sha dalma bayan hatsaniya ta kaure tsakaninta da masu karɓar harajin gawayi a yankin Agbede na ƙaramar...
Gwamnatin jihar Bavaria a Jamus ta amince da biyan diyya kimanin Naira biliyan 2.2 ga wani mutum da ya shafe shekaru 13 a gidan yari bisa...