News
Jami’an NDLEA Sun Kama ’Yar Ƙasar Brazil Da Hodar Iblis Ta Naira Biliyan 3 A Cikin Kunshin Kofi A Filin Jirgin Sama
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kama wata ’yar kasar Brazil da ake zargi da shigo da hodar iblis (heroin) da darajarta ta kai kusan Naira biliyan 3, bayan an gano kwayar a ɓoye cikin kunshin kofi a filin jirgin sama.
A cewar NDLEA, jami’anta sun gano miyagun kwayoyin ne yayin binciken tsaro na fasinjoji da kayayyakinsu, inda aka gano cewa an nannade hodar iblis din a cikin fakitin kofi domin kauce wa gano ta.
Wasu Tsofaffin ‘Yan Majalisa Sun Ce Ba Sa Goyon Bayan Shugaba Tinubu Ya Sake Tsayawa Takara
Hukumar ta ce ana ci gaba da gudanar da bincike kan lamarin, tare da shirin gurfanar da wacce ake zargi a gaban kotu bayan kammala bincike.
-
News3 days ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News13 hours ago
Jam’iyyar Labour Party Ta Yi Alkawarin Kafa Hukumar Kula Da Hayar Gidaje A Kano
-
News6 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
