Birnin tarayya Abuja ya cika makil yayin da shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, gwamnoni 32, da wakilai sama da 8,400 suka hallara domin babban taron jam’iyyar...
Hukumar Kula da Hana Sha da Safarar Muggan Kwayoyi ta Kasa NDLEA ta bayyana cewa ta’ammali da muggan kwayoyi na daga cikin motsalolin dake ci gaba...
Rundunar tsaro ta Anti-Phone Snatching Force (KOSSAP) a Jihar Kano ta cafke wasu matasa ƙananan shekaru da ake zargi da satar wayoyin hannu ta hanyar “sane”...
An shiga rudani a wani babban asibiti a Birtaniya bayan wani mutum ya sace motar asibiti dauke da mara lafiya da jami’in jinya. Lamarin ya faru...
Ƙungiyar Kano Youth Concern Initiative sun buƙaci jigo a jam’iyyar ADC, Ibrahim Ali Amin (Little), da ya fito takarar gwamnan Jihar Kano a zaɓe mai zuwa....
Bayan ƙarewar azumin watan Ramadan akwai wasu azumin nafila masu ɗimbin daraja, wato sitta shawwal. Akwai hadisi sahihi daga Manzon Allah (S.A.W) da ke cewa ”Wanda...
Rundunar ’yan sandan Jihar Anambra ta kama wani mutum mai shekara 35, Chukwudalu Ezeani bisa zargin kashe ɗan uwansa, Chinedu Ezeani, sannan ya binne gawarsa a...
Wani mutum mai shekaru 30, Ofobuike Damian, ya gurfana a gaban Kotun Majistare ta 2 da ke Abakaliki bisa zargin kashe mahaifiyarsa da wuka bayan ta...
Hukumar Hisbah a Kano ta musanta rahotannin da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke cewa ta kama wani shugaban ƙaramar hukuma tare da wasu...
Jarumin masana’antar fina-finan Nollywood, Austine Emmanuel, ya bayyana damuwarsa kan matsin tattalin arziki da ake ciki a Najeriya, inda ya yi kakkausar suka ga Seyi Tinubu,...
Dakarun rundunar Operation Whirl Stroke (OPWS) sun ceto wata mata mai shekaru 28 mai suna Misis Member Ityavber a ƙauyen Tse-Ubena da ke gundumar Yooyo a...
Rahotanni daga Jihar Kano sun tabbatar da rasuwar matar nan da ta haifi jarirai biyar a Asibitin Kwararru na Murtala. Majiyoyi sun bayyana cewa matar, wadda...
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta jihar a Kaduna ta bayyana cewa kimanin maniyyata 1,010 ne suka rasa damar samun bizar zuwa aikin Hajjin 2026, sakamakon rage...
Wasu majiyoyin diflomasiyya sun tabbatar da cewa Iran ta karɓi ƙunshin shirin tsagaita wutar Donald Trump mai ƙunshe da saɗarori 15 da ke fatan kawo ƙarshen...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga mukaminsa na Kwamishinan Ma’aikatar Zuba Jari, Kasuwanci da Masana’antu da...
Akalla mutane biyar daga gida guda sun rasa rayukansu sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya afku a ranar Laraba a kan titin Damaturu zuwa Maiduguri...
Wani matukin babur mai aikin kai saƙo ya mutu bayan wata tankar mai ta murƙushe shi a wani hatsarin mota da ya faru a titin Apapa–Oshodi...
Wata Babbar Kotun Tarayya ta ki amincewa da bukatar neman umarnin wucin gadi da mataimakin gwamnan jihar Kano, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya gabatar domin dakatar da...
Ana fargabar cewa mutane akalla takwas ne suka rasa rayukansu sakamakon ruftawar wani gini a garin Ridawa da ke ƙaramar hukumar Ghari a jihar Kano. Rahotanni...
Hukumar kidaya ta Nijeriya (NPC) ta ce ta yi rijistar haihuwar yara sama da 36,000 a Kano cikin watanni tara da fara amfani da tsarin rijistar...