Akalla matasa biyar ne suka mutu a wani hatsarin Kwale-kwale da ya faru a kogin Nafada, da ke karamar hukumar Nafada a jihar Gombe. Lamarin ya...
Wani hatsarin mota da ya auku a ranar Alhamis ya yi sanadin mutuwar wani mai Babur a kan titin Apapa–Oshodi, kusa da Ibafon, a jihar Legas....
Wani ɗalibin Jami’ar Jos da ke Jihar Filato, ya kashe abokinsa, wanda shi ma ɗalibi ne a jami’ar, sannan ya binne gawarsa a bayan gidansu. Wanda...
Wata fashewar tukunyar gas da ta auku ranar Lahadi ta kone shaguna da dama a Kasuwar Orisunmibare, kusa da Baale Street, a unguwar Orile-Iganmu, jihar Lagos....
Ƙungiyar tsofaffin kansiloli na jihar Kano ta gudanar da taron saukar Alƙur’ani mai tsarki tare da addu’o’i na musamman domin neman albarkar Allah ga Gwamnan Kano,...
Wasu ’yan bindiga masu babura sun kutsa cikin garin Yan Cibi Tsohon Gari a karamar hukumar Tsanyawa, jihar Kano, inda suka sace shanu sama da 60...
Kungiyar iyayen ɗaliban Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN), Kano, ta nemi afuwa daga hukumar jami’ar da malamanta kan abin da ya faru a...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya bayyana cewa matasan da ake kira ‘yan Yahoo ba marasa tarbiyya ba ne...
Kwamitin haɗin gwiwa na Majalisar Dokokin Tarayya mai kula da sake duba kundin tsarin mulki ya amince da shirin ƙirƙirar sababbin jihohi guda shida, wanda zai...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta umarci mambobinta da su tsunduma yajin aikin sai baba ta gani a ranar 1 ga watan Nuwamba....
Rundunar ‘yan sanda ta Jihar Kano ta bayyana kama wasu mutane biyu da ake zargin suna da alaka da ‘yan wata kungiyar barayin daji da ke...
Wata tirela mai ɗauke da kayan buga takardu ta faɗo daga saman gadar Oshodi a ranar Asabar, inda ta fadi cikin rami, lamarin da ya jawo...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta tarwatsa wani taron da ake zargin ya shafi auren jinsi a wani dakin taro da ke unguwar Hotoro By-pass a...
Wasu ƴan bindiga sun kai hari kan wata mota dauke da fasinjoji a kan hanyar Ilorin–Egbe da ke tsakanin garuruwan Eruku da Egbe, a iyakar jihohin...
Kano Media Advocacy Network (K-MAN) ta bayyana farin cikin ta kan nasarorin da Rear Admiral Idi Abbas, ɗan asalin jihar Kano, ya samu a rundunar sojin...
Rahotanni sun bayyana cewa sama da manyan jami’an sojin Najeriya 60 masu mukamin Janar za su fuskanci ritayar dole, sakamakon sauye-sauyen da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed...
Jami’ar Ahmadu Bello (ABU), Zaria, ta ƙaryata wani faifan bidiyo da ya yaɗu a kafafen sada zumunta da ke zargin cewa jami’ar na da hannu wajen...
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya amince da sauye-sauyen manyan jami’an gwamnati da kuma naɗin sabbin masu ba da shawara biyu, domin ƙara inganta gudanar...
Gwamnatin Jihar Gombe ta shiga jimami bayan rasuwar Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida, Kanal Abdullahi Bello mai ritaya, wanda ya rasu sakamakon hatsarin mota a...