DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sanda ta jihar Borno ta ce ta kama wata mata mai suna Fatima Abubakar bisa zargin kashe mijinta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai yi taro da manyan hafsoshin tsaron ƙasar, ranar Litinin domin sake duba halin da tsaron ƙasar ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA sun kama Dagacin garin Gidan Abba da ke ƙaramar hukumar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamna kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da shirin bunkasa harkokin zirga-zirgar ababen hawa a birnin Kano a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya kaddamar da shirin zirga-zirgar ababen hawa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Amurka ta yaba da kokarin da kasashen Najeriya da Afirka ta Kudu ke yi wajen tsaurara tsaro...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jakadan Turkiyya a Najeriya Hidayet Bayraktar ya ce jiragen helikwafta da marasa matuƙi da ƙasarsa ke ƙerawa za su isa Najeriyar nan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Najeriya na asarar a kalla gangar danyen mai dubu 700 ga barayi kulli-yaumin, in...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban ƙasar Somalia Hassan Sheikh Mohamud ya tabbatar da cewa aƙalla mutum 100 ne aka kashe sakamakon wasu hare-haren ƙunar baƙin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni daga jihar Gombe ya tabbatar da ɗaukar ma’aikatan lafiya 451 aiki domin bunƙasa harkar lafiya da kyakyawar Al,umma Hakan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban bankin Nijeriya, CBN, ya ce bisa bin doka da oda ya nemi shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kuma samu amincewarsa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ministar Kudi, Kasafi da Tsare-tsare, Zainab Ahmed, ta soki shirin Babban Bankin Najeriya (CBN) na sauya wasu takardun kudi, tana...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bikin littafan yara na farko kuma mafi girma a Najeriya, mai lakabin Akada Children’s Book Festival (ACBF), ya shirya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja a Najeriya ta tabbatar da buƙatar da gwamnatin tarayya ta shigar ta neman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sa’o’i 48 bayan Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele ya bayyana cewa bankin zai sauya fasalin kudin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta Najeriya ta yi watsi da labarin da ke cewa jami’anta ƙarƙashin hadin gwiwar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata gamayyar shugabannin matasa da jam’iyyun siyasa a ranar Juma’a ta yi watsi da fargabar da ake yi na kaddamar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mahaifin ɗan sandan nan da ake zargin abokin aikinsa ya kashe shi a jihar Kebbi da ke Najeriya sanadiyyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ɓatagari sun kutsa kai cikin gidan Kakakin Majalisar Wakilai ta Amurka, Nancy Pelosi, inda su ka jikkata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙarin ƙasashe biyar sun bi sahun Amurka da Birtaniya wajen bayyana fargabar kai harin ta’addanci a Abuja babban...