DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mutum miliyan huɗu ne suka ziyarci Kabarin Manzon Allah SAW a Madina cikin wata ukun farko na shekarar Musulunci ta bana. NAFDAC...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAH Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna na Najeriya – NAFDAC ta yi gargadin cewa akwai jabun maganin Augmentin a cikin kasar....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kididdiga ta Najeriya – NBS ta ce farashin tikitin jirgin sama ya tashi da kashi fiye da 96 cikin 100 a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ɗan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar ADP Malam Sha’aban Ibrahim...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Duk a cikin bikin murnar...
DAG MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamantin jihar Borno tare da hadin gwiwar hukumar raya kasashe ta Majalisar Dinkin Duniya, sun kaddamar da bude gidaje 804 wadanda suka...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAH Hukumomi a kasar Rasha sun ce wani jirgin yakin sojin kasar ya rikito a wata unguwa da ke kudancin Irkutsk Jirgin yakin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta kwaso ‘yan Najeriya 542 ciki har da wasu jarirai uku daga kasar Hadaddiyar Daular Larabawa UAE. Mista Manzo Ezekiel,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban China Xi Jinping ya kafa tarihi a matsayin Shugaban China bayan ya samu damar yin tazarce zuwa wa’adi na uku a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bola Ahmed Tinubu, ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, ya buɗe ofishin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar a birnin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akalla mutane dubu ɗaya da dari biyu da hamsin ne za...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani mutum ya shiga komar ’yan sanda a Jihar Ogun bayan takaddama ta kaure a tsakaninsa da matarsa, inda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar Conservative mai mulki a Birtaniya na fara hutun ƙarshen mako cikin zazzafar siyasa a yunƙurin da take yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Muhammadu Buhari ya bai wa gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike da kuma tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan lambobin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugabar matan jam’iyyar New Nigerian People’s Party NNPP ta jahar kano Hajiya Zuwairiya Abubakar ta taya Dr Rabiu Musa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Boris Johnson da Rishi Sunak a yau Juma’a su ne ke kan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yayin da yanayi ya fara sauya wa zuwa sanyi, a jihar Kanon Najeriya har yanzu sauro na ci gaba da addabar al’umma....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mataimakin Wakiliyar Mata ta Majalisar Dinkin Duniya, Mista Lansana Wonneh ya ce duk da matan karkara a Najeriya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Uwargidan shugaban kasar Najeriya, Aisha Buhari, ta ce saboda yawan tsammanin da ‘yan Najeriya ke yi ga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yan ɓangar siyasa sun lakawada shugaban ‘yan jarida na Jihar Zamfara, Comrade Ibrahim Musa Maizare duka, inda kuma suka...