DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yan bindiga sun sace tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Inugu, Dokta Dan Shere, tare da wasu matafiya da ba a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya IGP Usman Alkali Baba ya jaddada cewa babu wata fargabar kai hare-hare a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akalla mutum 13 sun mutu a ambaliyar ruwa hade da zabtarewar kasa sakamakon mamakon ruwan da ake shekawa a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi a Najeriya ta ce tana ci gaba da bincike kan mutuwar wani jami’inta ASP...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon mamba a kwamitin amintattu na jam’iyyar APC, Injiniya Buba Galadima, ya ce Kwankwaso ne zai lashe zabe a dukkan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar kujerar gwamna na jam’iyyar Action Democratic Party kuma dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar karamar hukumar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Gombe SEMA ta ce ambaliyar ruwa a bana an janyo asarar rayuka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan kasar nan, Usman Baba, a daren Alhamis din nan ya fitar da lambobin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dinkin Duniya ta ce za a iya fitar da mutum miliyan 100 a fadin duniya daga kangin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan Filatu Simon Lalong ya sanya hannu kan kudirin sabuwar dokar samar da Hukumar Kula da Magunguna a jihar. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hotunan bidiyo na ci gaba da bazuwa a shafukan sada zumunta da ke nuna yadda ake zanga zanga a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar likitoci ta NMA a Najeriya, ta shirya muhawara a karon farko kan harkokin kula da lafiya ga ‘yan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata kungiya mai suna Concerned Northern Forum ta yi fatali da shirin sake fasalin kudin Naira da babban bankin Najeriya zai fara...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC, ta ce za ta ci gaba da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen jarumin Fina-finan Hausa na Kannywood, Ali Nuhu, ya janye karar da ya shigar gaban kotu na kalubalantar jaruma Hannatu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Nijeriya ta amince da ƙulla yarjejeniya da wani kamfani a Koriya ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A ranar Laraba ne Gwamnan Babban Bankin Najeriya ya ba da sanarwar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutumin da ake gani a matsayin ‘wanda ya fi kowa kazanta a duniya’ ya rasu yana da shekaru 94, watanni kaɗan bayan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An gudanar da taron waɗanda suka shahara a shafukan sada zumunta a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, inda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Soludo, ya yi mi’ara-koma-baya da ya soke duk wani harajin da a ka...