DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ’Yan Sandan Jihar Legas ta gurfanar da wani mutum mai shekaru 47 a gaban wata Kotun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya ta EFCC ta sake gurfanar da tsohon akanta janar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yar asalin kasar Canada, ‘yar asalin Najeriya, Khadijah Haliru, ta zama zakara a zaben kansila da aka gudanar a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zabe ta Inec a Najeriya ta ce ‘yan kasar miliyan 93.5 ne ke da damar kada kuri’a a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC ta yi fatali da tsarin nan na Gwamnatin Tarayya da take yi wa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin Tantance Bin Ƙa’idar Aikin Gwamnati na Majalisar Dattawa na neman titsiye Ƙaramin Ministan Ƙwadago, Festus Keyamo dangane da daukar ma’aikatan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A daidai lokacin da yake ci gaba da fuskantar matsin lamba daga kasashen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar tattara kudaden shiga da kasafi (RMAFC) ta bayyana shirin yi wa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A yau Laraba ne babban bankin Najeriya CBN, ya sanar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar tarawa da rarraba kudin haraji ta kasa ta ce ta kammala shiri domin sake duba albashin masu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kuros Riba ta tabbatar da ceto wasu jami’anta uku wadanda matasan yankin Ndon Owong, cikin...
Yayin da babban zabe a Najeriya ke tafe, wasu ‘yan siyasa a kasar sun ce ba laifi bane masu kada kuri’a su karbi kudi idan an...
Nan gaba kadan ne shugabannin kasashen Jamus da Faransa za su fara ganawa a birnin Paris, a daidai lokacin da dangantaka tsakanin kasashen biyu ke nuna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Likitoci ta Najeriya (NMA) ta ce akwai bukatar Gwamnatin Tarayya ta ayyana dokar ta-baci a fannin lafiyar kasar....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Yammacin Afirka ta ECOWAS ta roki hukumomin Najeriya da su tashi tsaye, wajen ganin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sojoji a Kasar Sudan sun watsa hayaki mai sa hawaye a ƙoƙarin hana dubban masu zanga zanga maci zuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Fatakwal babban birnin jihar Ribas ya soke zaɓukan fitar da gwani da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta ƙasa, IPMAN, shiyyar yammacin kasar, ta danganta karin farashin famfon na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban bankin Najeriya CBN ya ce zai ƙaddamar da tsarin katin bai-ɗaya ranar 16 ga watan Janairun 2023. Za...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya ta tsayar da ranar 11 ga watan Nuwamban 2023, domin gudanar da zabukan...