Daga Usman Abdullahi jibirin Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON, ta ce tana son sanar da Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihohi, Ma’aikatu/Hukumomi, Masu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mazauna Kano sun Koka kan rushe Azuzuwa domin gina Shaguna Mazauna garin Kano sun nuna takaicin su na cigaba...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan majalisar wakilai ta kasa na yankin karamar hukumar Birni daga jihar Kano, kuma shugaban kwamitin tsaro na majalisa, Sha’aban...
Daga Yasir sani abdullahi Hukumar Zabe mai zaman kanta, INEC, ta amince da tsawaita wa’adin rijistar katin zabe da ake yi wanda a baya...
Daga Kabiru basiru fulatan Duk da tsananin munin rashin tsaro a faɗin ƙasar nan, kashe-kashe barkatai da kuma taɓarɓarewar tattalin arziki, Shugaba Muhammadu Buhari...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin Shugaban Kungiyar Dillalan Man Fetur ta Najeriya (IPMAN), Chinedu Okoronkwo, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta gaggauta gyara...
Daga Usman Abdullahi jibirin Kotun Ƙolin Amurka ta soke wata dokar New York ta taƙaita mallakar bindiga. Dokar ta buƙaci ƴan ƙasar da ke son...
Sojoji sun kama mota maƙare da bama-bamai a Cross revers Dakarun birged ta 13 dake aiki karkashin bataliya ta 82 a Nijeriya, a jiya Talata, sun...
Daga Yasir sani Abdullahi Ƴan Sanda sun kuɓutar da mutane 14 da akayi garkuwa da su a jahar zamfara Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta ceto...
Daga kabiru basiru fulatan Ɗan shekara 51 ya fara tattaki daga Bauchi zuwa Legas domin taya Tinubu murna A yanzu haka wani mutum mai shekaru 51,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban kungiyar malaman Jami’o’i ta ASUU a Najeriya ya ce ba su samu wata sanarwa daga gwamnatin kasar ba kan zama da...
Daga Yasir sani Abdullahi Rundunar Yan sandan jahar KATSINA hadin giwwa da Yan Kato da gora sun dagele Wani hari da Yan ta,adda sukakai garin sabon...
Daga Yasir sani Abdullahi Shugaban jam,iyyar APC na kasa Abdullahi adamu ya bayyana damuwar kan yadda ake Fucewa daga jam,iyyar Apc Bbc Hausa ta rawaito Abdullahi...
Daga kabiru Basiru Fulatan Yariman Saudiyya mai jiran gado Mohammed bin Salman na kan hanyar zuwa Turkiya, ziyararsa ta farko tun bayan...
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar dokoki ta jihar Kano ta amince da dokar siyawa alkalan kotun Majistire dana Shari’a motoci duk bayan shekaru...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai halarci taron shugabannin ƙungiyar Commonwealth ta ƙasashe rainon Ingila da ke gudana a...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Jam’iyyar NNPP ta bayyana damuwarta kan korar malamai sama da 2,000 da aka yi a jihar Kaduna saboda...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin jihar kaduna ta bayyana cewa takori malamai 2,357 ne saboda saboda basu cancanta ba kuma sun fadi a...
Daga kabiru basiru fulatan Najeriya ce ta daya a duniya cikin jerin kasashe mafi yawan yara marasa zuwa makarantu a duniya Bankin duniya...
Daga kabiru basiru fulatan Najeriya ba za ta yarda da duk wata shaidar karatu ba kan likitanci da ɗalibai suka samu daga jami’o’in...