Daga yasir sani abdullahi Hukumar samar da gidaje ta kasa ta ce shugaban kasa Muhammad Buhari yanzu haka nayi duk mai yiwuwa wajen magance...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shida daga cikin ‘yan sandan tafi da gidanka da suka yi artabu da ‘yan bindiga a lokacin da suka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Fitaccen lauya, Barista Audu Bulama Bukarti, yasha alwashin bada gudummawarsa ga tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso,...
Daga Yasir sani Abdullahi Kungiyar masu dillancin man fetur a Najeriya ta ce ta fara sayar da duk lita daya ta mai tsakanin N170 zuwa N190...
Daga Yasir sani Abdullahi An kubutar da mahajjata aikin hajji a jahar sokoto da Yan bindiga suka KAIWA hair Bbc Hausa ta rawaito Gwamnatin jihar Sokoto...
Daga Yasir sani Abdullahi Wani rahoto ya nuna yadda Najeriya ta ɗan samu ci gaba a zaman lafiya Wani rahoton zaman lafiya na duniya da kungiyar...
Daga Yasir sani Abdullahi ‘Yan Najeriya 38 Sun Mutu Wajen Taimaka Wa Ukraine A Yaki inji Rasha ‘Yan Najeriya 38 da ke taimaka wa Ukraine a...
Daga kabiru basiru fulatan ISWAP ta yi iƙirarin kashe dakarun Najeriya uku a Jihar Borno Ƙungiyar Islamic State West Africa Province (ISWAP) mai iƙirarin jihadi ta...
Daga Yasir sani Abdullahi Janar Abdussalami Abubakar ya samu sauki zai dawo gida NIGERIA a kwanan nan. Tsohon shugaban mulkin sojin NIGERIA Janar Abdussalami Abubakar ya...
Daga Kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da naɗin Shugaban Hukumar kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Kano, KAROTA,...
Dag Muhamad Muhammad zahraddin Ƙasar Saudi Arebiya ta sanar da saukar jirgin ruwa ɗauke da raguna 50,000 daga nahiyar Afirka. An kama ɗan...
Daga Usman Abdullahi jibirin An kama ɗan Chinan da hukumomin Malawi ke nema ruwa a jallo wanda ake zarginsa da ɗaukar bidiyon yaran Afirka yana tozarta...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakwacin sabon gwamna da aka zaba a Ekiti, Biodun Oyebanji, a fadarsa da ke Abuja. Zababben gwamnan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin An sallami tsohon shugaban Najeriya Abdussalami Abubakar daga asibiti a birinin Landan na Birtraniya, bayan da ya yi wata ƴar gajeriyar jinya. Mai...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan takarar shugaban kasa a Najeriya karkashin jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya ce ya koma ga Allah a lokacin da ya lura...
Daga Yasir sani abdullahi Rahotanni daga yankin karamar hukumar Ijaw ta Kudu a jihar Bayelsa da ke Kudancin Najeriya na cewa mutum shida da suka hada...
Daga Kabiru basiru fulatan An kashe akalla fararen hula 20 a kusa da birnin Gao da ke Arewacin Mali ranar Asabar. Hukumomi sun zargi mayaka masu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya ta sanar da korar malamai 2,356, da suka gaza cin jarrabawar gwaji da aka yi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Masu sharhi kan harkoki siyasa a Najeriya sun fara nuna fargabar cewa akwai yiwuwar wasu masu hannu-da-shuni da ke neman wani mukamin...
Daga kabiru basiru fulatan Mataimakin Shugaban Ƙungiyar Gidajen yaɗa labarai masu zaman kansu na ƙasa (IBAN) Dr Ahmed Tijjani Ramalan yace gidajen Talabijin...