Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wasu daga cikin ƙungiyoyi masu zaman kansu a Najeriya sun ce zai yi wuya hukumar zaɓen ƙasar ta iya...
Daga Kabiru basiru fulatan An bukaci maniyyata aikin hajjin jihar Kaduna da su bi ka’idojin addinin Musulunci a yayin da suke gudanar da aikin...
Daga mujahid danlami garba Ranar 12 ga Yuni, 2022 mulkin dimokuradiyya ke cika shekara 23 ba tare da katsewa ba a Najeriya....
Daga yasir sani Abdullah Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna damuwarsa kan halin rashin tsaro da ƙasar ke fama dashi, yana mai cewa...
Daga kabiru basiru fulatan Mutum huɗu sun rasa rayukansu yayin da wasu takwas suka ji raunuka daban-daban sakamakon wani hatsarin mota a kan babbar hanyar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Jami’an tsaro sun daƙile wani yunƙurin kai hari a Jihar Kano da ke arewacin Najeriya, “wanda ka iya zama...
Daga mujahid danlami garba Hukumar da ke yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya wato NDLEA ta gargaɗi mahajjata kan safarar...
Daga yasir sani Abdullah Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun sace kusan mutum 40 a hanyar zuwa Jihar Zamfara daga Sokoto....
Daga kabiru basiru fulatan A Najeriya a duk ranar 12 ga watan Yunin kowacce shekara ake bikin zagayowar Ranar Dimukuradiyya. An...
Daga Sulaiman ado ahmad Jakadar Najeriya a Jamhuriyar Benin, Laftanat Janar Tukur Buratai (mai ritaya) ya bayyana hanyoyin da za a bi...
Daga mujahid danlami garaba A ci gaba da neman hanyoyin farfado da sha’anin ilimi ke fuskanta a jamhuriyar Nijer, gwamnatin kasar ta shigar...
Daga khadija Abdullahi muhmd Mutum bakwai ‘yan bindiga suka kashe sakamakon harin da suka kai kan jirgin ƙasan a watan Maris ‘Yan bindigar...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar NAPTIP mai yaki da safarar bil’adama a Najeriya ta ceto wasu mutum goma da aka yi fataucinsu a...
Daga kabiru basiru fulatan Rahotanni sun ce an kai harin ne a tashar ta Emmy daura da cocin Assemblies of God’s Church...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban hukumar yaki da rashawa da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati, EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya ce siyan...
Daga maryam bashir musa Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta musanta rahotannin da ke cewa ‘yan bindiga sun mamaye wani rukunin gidaje mai suna Buhari...
Daga khadija Abdullah muhmd Tsohon Ministan ƙasa a Ma’aikatar Harkokin Ƙasashen Waje, Dakta Nuruddeen Muhammad ya yi nasarar lashe zaben fidda-gwani na takarar sanatan...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar Malaman Jami’a ta Najeriya (ASUU) ta yi watsi da tayin da aka yi mata na tallafin kudade domin ta...
Daga Yasir sani Abdullahi Anyiwa gwamnan jahar Mai duguri ihun ba Maso ba Maso a jahar Zulum ammasa ihun ne sakamakon yace a zabi jogoran Apc...
Daga Yasir sani Abdullahi Rundunar Yan sandan jahar NASARAWA tayi nassarar kama Yan bangar siyasa su 24 a Yansandan sunce sun kama wadanda ake zargin ne...