Daga sulaiman Ado Ahamad Ƙungiyar gwamnonin kudancin Najeriya ta Southern Governors Forum (SGF) ta yaba wa takwarorinsu na arewaci musamman Badaru Abubakar na Jihar Jigawa game...
Daga maryam bashir musa Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya, INEC, ta ce ba za ta sake kai kayan zaɓe masu...
Daga kabiru basiru fulatan Wata fashewa mai girma a kusa da birnin Chittagong na ƙasar Bangladesh ta kashe akalla mutum 32. An...
Daga khadija Abdullah muhmd Hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON ta sanar da tabbataccen farashin Hajjin bana. Hukumar ta sanar da farashin kamar haka:...
Daga sani abbas sani Sa’in Bichi Hakimin Danbatta, Alhaji Isyaku Wada Waziri, ya nada Sakataren zartarwa na hukumar kula da jin...
Daga maryam bashir musa Saudiyya ta tarbi rukunin farko na alhazai daga wata kasa tun bayan barkewar cutar korona a watan Maris na...
Daga Yasir sani Abdullahi Shugaban jam,iyyar Apc na kasa Sanata Abdullahi adamu yace zasu iya hukunta jigo a jam,iyyar Apc wato tsohon gwamnan jahar Legos bola...
Daga Umar bala Kwamitin mutum-bakwai na tantance ƴan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, ƙarƙashin jagorancin tsohon shugaban jam’iyyar na ƙasa, John Odigie Oyegun,...
Daga kabiru badiru fulatan Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya shawarci jam’iyyun siyasa da su kiyaye...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban kwamatin tantance ‘yan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya, John Oyegun, ya ce kashi 99 cikin 100 na...
Daga kabiru basiru fulatan Ƙungiyar kare al’adun Fulani a Najeriya ta Miyetti Allah ta ce an kashe makiyaya aƙalla 10,000 tare da raba wasu miliyan...
Daga kabiru basiru fulatan Mazauna Unguwar Durumin Iya da ke Karamar Hukumar Birnin Kano kan shiga cikin kunci da damuwa kan yadda...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Jama’a da dama, musamman a shafukan sada zumunta a Najeriya, suna ci gaba da bayyana mamakinsu game da kayen...
Daga yasir sani Abdullah Cibiyar bunkasa fasahar sadarwa da ci gaban Al’umma CITAD, ta bayyana damuwa kan yadda ake samun karuwar cin zarafin mata a...
Daga khadija Abdullahi muhmd A jiya Alhamis ne wani ibtila’i , ya faru a unguwar Gandun Albasa, a layin Bala Burodo a birnin...
Daga maryam bashir musa Ko a cikin watan da ya gabata sai da aka samu irin wanna fashewa da ta yi sanadin rayuka...
Daga khadija Abdullah muhmd Gwamnatin Najeriya ta harantar sayar da naman daji a matsayin matakin kariya domin daƙile yaɗuwar cutar ƙyandar biri. Ba don...
Daga kabiru basiru fulatan Ministan Hajji da Ummara na Saudi Arebiya, Tawfiq Al Rabiah ya ce ƙasar ta shirya tsaf domin tarbar Alhazai...
Daga kabiru basiru fulatan Al’ummar Musulmi mazauna Jihar Anambra sun yi wata ganawa da gwamnan jihar, Farfesa Chukuma Soludo, bayan kisan gillar da...
Daga yasir sani Abdullah Hukumar babban birnin tarayyar Najeriya Abuja ta ce a kusan kowane mako a kan samun arangama tsakanin jami’an tsaro da ƴan...