Daga yasir sani Abdullah Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani ya ce babu maraban ƴan bindiga da ‘Deliget’ a siyasan Najeriya. An...
Daga Maryam bashir musa Shugaban kasar Senegal, Macky Sall, ya kori ministan lafiya na kasar, Abdolaye Diouf, bayan da wata gobara ta kashe jarirai goma sha...
Daga khadija Abdullah muhmd Tsohon Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, ya caccaki salon yadda ’yan takara ke ba daliget makudan kudade domin su zabe su...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mataimakin gwamnan jihar Kano Dr Nasiru Yusuf Gawuna ya lashe zaben fidda gwani na takarar zama gwamna a karkashin jam’iyyar...
Daga yasir sani Abdullah Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya lashe zaben fidda gwanin jihar da aka yi, ya kuma yi watsin da...
Ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a jam’iyar APC, kuma ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazaɓar Kano Municipal, Sha’aban Sharada, ya kai ziyarar bazata wajen da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Bisa ga dukkan alamu dai, ’yan takarar Gwamna biyu ne suka bayyana a jam’iyyar PDP ta...
Daga Usman Abdullahi jibirin Dan kwallon Liverpool, Mohammed Salah ya ce “tabbas” zai ci gaba da kasancewa a kungiyar a kakar wasa mai...
Daga Usman Abdullahi jibirin A yau 26 ga watan Mayun 2022 ne za a gudanar da zaɓen fitar da gwani na gwamnonin jam’iyyar APC....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mahaifin matar nan mai juna biyu Harira Jubril da ‘yan bindiga suka kashe tare da ‘ya’yanta hudu a jihar Anambra da ke...
Daga kabiru basiru fulatan Wani sabon rahoto da hukumar kididdiga ta Najeriya ta fitar ya nuna cewa farashin wasu kayan abinci ya karu da...
Daga yasir sani Abdullah Ɗan takarar gwamna wamnan a jam’iyar PDP a Jihar Kano, ɓangaren Ambasada Aminu Wali, Muaz Magaji, wanda a ka...
Daga kabiru basiru fulatan Mohammed Abacha, ɗan tsohon shugaban mulkin sojan Nijeriya, Sani Abacha, ya yi nasarar lashe zaɓen fidda-gwani na gwamna a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Peter Obi na cikin manyan batutuwan da aka fi tattaunawa a Twitter a ranar Talata bayan ya fice daga...
Daga kabiru basiru fulatan Wata kotun tarayya a jihar Kebbi da ke arewacin Najeriya, ta umarcin Hukumar tsaro ta kwastam da ta biya naira miliyan...
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta ce za ta ɗaukaka ƙara game da hukuncin wata babbar kotu da ya kori ƙarar da suka shiga suna ƙalubalantar...
Daga khadija Abdullah muhmd Gwamnan Jihar Anambra, Farfesa Charles Soludo, ya sanya dokar hana fita a Kananan Hukumomin Jihar bakwai don dakile ta’addancin...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah-wadai da kisan da ’yan haramtacciyar kungiyar ’yan awaren Biyafara ta IPOB suka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Allah Ya yi wa mutumin da ya shafe shekara 70 yana sallah a bayan limaman Masallacin Ka’aba Sheikh Muhammad...
Daga Maryam Bashir Musa Yanzu dai abin jira a gani shi ne yadda zaben zai kaya da kuma bangaren da ‘yan takarar za...