Daga Usman Abdullahi jibirin Wata Kotu a Najeriya ta umarci hukumar yaƙi da rashawa ta EFCC ta ƙwace jami’ar Nok mai zaman kanta mallaki wani tsohon...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin An tantance wani dan siyasa da ke rajin kare shan tabar wiwi a Kenya, a matsayin dan takarar shugabancin kasar a zaben...
Daga kabiru basiru fulatan Jaridu a Najeriya na bada rahoton sakin Akanta Janar na gwamnatin Tarayya, Ahmed Idris, da hukumar EFCC ta kama...
Daga Maryam bashir musa Wani delegate na PDP wanda ya samu kuɗi sosai a lokacin zaɓen fitar da gwani ya raba kuɗin tsakanin al’umomin karamar hukumarsa...
DA ƊUMI-ƊUMI: Gidan man AA Rano ya kama da wuta a Kano Gidan man AA Rano da ke unguwar Bompai a safiyar yau Alhamis. ...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin Tarayya a Najeriya ta ce tana ɗaukar matakan shawo kan hauhawar farashin kayan masarufi a sassan ƙasar, inda...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A Birtaniya za a fara bikin kwanaki hudu, domin taya Sarauniya Elizabeth murnar kafa tarihin shekaru 70 kan karagar mulki....
Daga Maryam bashir musa Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa, FRSC, ta buƙaci ƴan Nijeriya da su ɗabbaƙa al’adar tuƙin keke domin samun...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ya fitar da wata sanarwa da ke Allah-wadai da abin da Amurka ta bayyana...
Daga yasir sani Abdullah Rasha ta zargi Amurka da rura wutar rikicin Ukraine bayan da Washington ta yi alkawarin aika wa Ukraine da...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Nijar ta haramta fitar da man fetur da aka tace, kamar yadda gwamnatin kasar ta bayyana a cikn...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Majalisar dokokin Jihar Kaduna ta dakatar da wasu shugabannin kananan hukumomi guda biyu saboda zargin kashe kudade babisa ka’ida...
Daga Maryam bashir musa A yau Laraba ne dai ɗan majalisar wakilai, Bamidele Salam, mai wakiltar Mazaɓar Ede North/Ede South/ Egbedore na...
Daga khadija Abdullahi muhmd Iyayen daliban sakandare sun shiga damuwa bayan Gwamnatin Jihar Kano ta tsaurara sharadinta na daukar nauyin daliban da za...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Jamhuriyar Nijar ta sanar da kammala horar da tubabbun mayakan boko haram sama da 40 da aka sauya tunanin su...
Daga kabiru basiru fulatan Rahotanni daga Jihar Kaduna na cewa wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun sace ɗalibai da wasu matafiya a kan...
Daga khadija Abdullah muhmd Yayin da ake bikin Ranar Kula da Lafiyar Mata Yayin Al’ada ta 2022, wata kididdiga daga kungiyar kasa da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar kare hakkin bil adama ta kasa da haɗin gwiwar kungiyoyin farar-hula a Kano sun kaddamar da kwamitin bincike kan...
Daga khadija Abdullah muhmd Gwamnatin Jihar Katsina ta ce ta tanadi masaukai masu kyau ga maniyyatanta a kusa da Masallacin Harami na...
Daga yasir sani Abdullah A wannan rana ta Laraba 1 ga watan Yuni, dokar haramta achaɓa da Gwamna Babajide Sanwo-O Davido ya...