Daga Yasir sani Abdullahi Wani lauya Mai zaman kansa ya maka gwamnan kano DR Abdullahi Umar ganduje a gaban kotu Voice of America ( voa) ta...
Daga Usman Abdullahi jibirin Hukumar EFCC a Najeriya ta kama mutum 140 da ake zargi suna damfara ta Intanet wanda ake kira “yan yahoo” a wani...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rukunni farko na alhazan Najeriya sun isa Saudiyya a soma shirye-shiryen aikin hajjin bana. Wannan shi ne karon farko da mahajjata daga...
Daga Yasir sani Abdullahi Dan takarar shugabancin kasa a jamiyyar Apc bola ahmad tinibu ya kaima mataimakin shugaban kasa ziyara a jiya alhamis Tinubu ya Sami...
Daga Yasir sani Abdullahi Shugaban kasa muhammadu buhari ya karbi bakwancin bolaji ahmad tinibu a jiya alhamus a Fadarsa dake Abuja Bola tinibu da shine jigo...
Daga Yasir sani Abdullahi Hukumar zabe INEC ta kebe ranar 17 ga watan yunin shekarar 2022 da jamiyyun siyasa su mikamata Yan takarar shugabancin kasa tare...
Daga Muhammad Muhammad Ibrahim Yarima Adewole Adebayo ya lashe tikitin takarar shugaban kasa a Jam’iyyar SDP a zaben 2023. Adebayo ya lashe zaɓen ne da kuri’a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon gwamna, sanata Adamu Aliero da ya bar jam’iyyar APC mai mulki zuwa PDP ya ce rashin adalci da aka nuna wajen...
Daga Kabiru basiru fulatan Ɗan takarar jam’iyyar APC mai mulki, Asiwaju Bola Tinubu, da takwaransa na PDP, Atiku Abubakar, sun shiga laluben mutanen da za su...
Daga Yasir sani Abdullahi Duk da shaguben da a,kayimasa Hakan baisa Yaki Taya bola ahmad tinubu murnaba Shugaban majalisar mattawa senator ahmad lawan ya Taya jjgo...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A yau Laraba ne tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya zama ɗan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya mika wa Bola Tinubu tutar takarar shugabancin kasar \a karkashin jam’iyyar APC. Ya mika masa tutar ce...
Daga Usman Abdullahi jibirin Tsohon gwamnan jihar Legas Bola Ahmad Tinubu ya lashe zaɓen fitar da gwani na shugaban ƙasa na jam’iyyar APC. Ya lashe zaɓen...
Daga kabiru basiri fulatan A halin yanzu an fara tantance kuri’un da daliget sama da 2,000 suka kada a zaben fitar da...
Daga mujahid danlami garba An dakatar da jefa kuri’a a zaben fid-da dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar APC bayan barkewar wata...
Daga muslim yunus Abdullah Sojojin hadakar da ke karkashin rundunar hadin gwiwa ta MNJTF daga Najeriya da Nijar da kuma Kamaru sun samu...
Daga maryam bashir musa Wakilai daga jihohi 12 ne suka kaɗa ƙuri’unsu zuwa yanzu yayin da jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ke...
Daga khadija Abdullahi muhmd Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga ‘yan Najeriya su tabbata ba su bar jam’iyyar adawa ta PDP...
A dai-dai lokacin da jam’iyyu a Najeriya ke kokarin kammala zabukan fid-da-gwani domin mika wa hukumar zabe ta kasa (INEC), sunayen wadanda za...
Daga yasir sani Abdullah Jim kaɗan bayan fara kaɗa ƙuri’a a wurin zaɓen fid da gwani na jam’iyyar APC mai mulki, Shugaba Muhammadu...