Connect with us

News

An Fara Tantance Kuri’un Zaben Dan Takarar Shugaban Kasar APC

Published

on

Daga kabiru basiri fulatan 

 

 

 

 

A halin yanzu an fara tantance kuri’un da daliget sama da 2,000 suka kada a zaben fitar da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC.

Advertisement

Rikici Ya Barke Tsakanin Shugaban APC Na Jihar Kano Da Jami’an Tsaro A Taron APC

 

An fara tantance kuri’un ne bayan kammala jefa kuri’a da misalin karfe 8 na safiyar Laraba, bayan an yi lattin kusan awa bakwai da farawa.

 

Yadda jan kafar Buhari wajen zaben dan takara ta jefa APC cikin rudani

 

Advertisement

Mutum 14 ne dai suka fatata za zaben fidda gwanin, wanda ya yi nasara a cikinsu, shi ne dan takarar shugaban kasar jam’iyyar mai mulki a zaben 2023.

 

Wannan na zuwa ne dai bayan dambarwar zabo dan takara ta hanyar maslaha ta gagara a jam’iyyar.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending