Daga Yasir sani Abdullahi An sanyawa Wani titi suna dake kusa da affishin jakadancin saudiyya a Amurka da sunan Dan jaridan da akayiwa kisan gilla Jamal...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya zabi gwamnan jihar Delta Ifeanyi Okowo a matsayin mataimakin ɗan takarar shugaban...
Daga yasir sani abdullahi A jihar Kano da ke arewacin Najeriya, mazauna jihar da wajenta na mayar da martani game da yunƙurin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin Masu masana’antu suna ci gaba da kokawa game tsada da kuma ƙarancin man dizal a Najeriya. Ƙungiyar dillalan man dizal a ƙasar...
Daga Kabiru basiru fulatan Nan gaba a yau ne ake sa ran jam’iyyun siyasar Najeriya za su sanar da sunayen mutanen da za su mara baya...
Daga Usman Abdullahi jibirin Ɗan takarar Sanata a Yobe ta Arewa karkashin jam’iyyar APC, Bashir Sheriff Machina, ya ce yana iza zama shugaban majalisar dattawa nan...
Daga Yasir sani Abdullahi Ana tunanin nan gaba kadan kudin buredi zai iya nunkawa a Garmin Abuja Ƙungiyar masu gidan burodi ta Abuja ta ce an...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya PDP ta ce za ta sanar da sunan wanda zai yi takarar mukamin mataimakin shugaban kasa ga...
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar dokokin Kano ta bada umarnin dakatar da gina shaguna da akeyi a kofar shiga asibitin “IDH” da...
Khadija Abdullahi Mahmd. Mutanen ƙauyen Khadimal a jihar Maharashtra da ke yammacin Indiya na cikin tsananin takurar rashin ruwa, inda suke sa rayuwarsu...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. fara taron masu ruwa da tsaki don fasalta kundin tsarin mulkin kasar Libya da Masar ke jagoranta a birnin...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Sojojin Faransa a Mali sun cafke kwamandan Kungiyar IS reshen kasashen yankin Sahel kamar yadda rundunar sojin kasar ta...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Amurka Joe Biden zai kai ziyara Gabas ta Tsakiya a karon farko a matsayinsa na shugaban ƙasa. Matsalolin...
Daga Muslim yunus Abdullahi Tsohon Mataimakin Shugaban marasa Rinjaye na Majalisar Wakilai, Abdulrahaman Kawu Sumaila ya bayyana cewa akwai buƙatar a sake duba kan...
Daga yasir sani Abdullah Rundunar sojin Najeriya ta gano ɗaya daga cikin ƴan matan Chibok a Jihar Borno. Akalla mutum 113 ne ‘yan bindiga suka...
Daga kabiru basiru fulatan Akalla mutum 113 ne ‘yan bindiga suka kashe daga ranar 5 zuwa 11 ga Yunin 2022 a kasar nan....
Daga Sulaiman ado Ahmed Fadar Shugaban Kasa ta ce Shugaba Muhammadu Buhari ne ke daukar kowanne irin mataki a kashin kansa, ba...
Daga mujahid danlami garba Hukumar da ke yaki da yi wa tattalin arziki ta’annati a Najeriya EFCC ta sanar da samun nasara...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud Gwamnatin jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya ta sanar da nadin Alhaji Garba Ahmad Bunu a matsayin sabon Sarkin...
Daga Maryam bashir musa Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta kafa kwamitin da zai yi aikin nemo wa dan takararta na shugaban...