Daga khadija Abdullahi muhmud Gamayyar Ƙungiyoyin Arewa sun koka na yadda Ƙungiyar Dattawan Inyamurai suka ajiye wani dabara nasu da sauran Ƙungiyoyi domin...
Daga mujahid danlami Garba Real Madrid na da kwarin guiwa fiye da a ko wane lokaci cewa za ta cimma aniyarta ta dauko Kylian Mbappe,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnati, Abubakar Malami, ya fasa neman takarar Gwamnan Jihar Kebbi inda zai ci gaba...
Daga yasir sani Abdullahi Rahotanni daga jihar Kano da ke arewacin Najeriya na tabbatar da cewa shugaban ƙasar Muhammadu Buhari ya tura jirgi musamman jihar...
Daga maryam bashir musa Kwamitin kula da harkokin sufuri a majalisar wakilan Najeriya, ya roki gwamnatin China da ta taimaka wajen ganin an...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya nisanta kansa daga wallafar Twitter wacce ya yi alawadai da kisan Deborah Samuel,...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Asusun kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya ya bayyana damuwa bisa yadda kididdiga ke nuna cewa adadin...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) reshen Jami’ar Legas, Dokta Dele Ashiru, ya yi zargin cewa take-taken gwamnatin...
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan bai fita daga jam’iyyar PDP mai adawa ba, a cewar Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa na PDP Debo Ologunagba. Mista Ologunagba...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban kasar Hadaddiyar Daular Larabawa UAE, Sheikh Khalifa bin Zayed ya rasu a ranar Juma’a, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na kasar...
Daga muhammad Muhammad Ibrahim Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kan dokar yaƙi da halarta kuɗin haram. Shugaban ya sanya hannun ne...
Daga khadija Abdullahi muhmd Hajiya Aisha Ahmed, mai sana’ar haɗa aure a Jihar Kano, ta ce ta na haɗa aure har sama da...
Daga Maryam bashir Musa Wani manomi mai suna Williams Famuyibo a yau Laraba ya roƙi wata kotun gargajiya ta Mapo Grade ‘A’ da ke...
Wani abu da ake kyautata zaton bom ne ya fashe a wani barikin sojoji da ke garin Jalingo, fadar Gwamnatin Jihar Taraba. Bom din ya...
Rahotanni sun ce wani ɗan ƙunar bakin wake ya kai hari kan ababan hawan da ke wajen binciken motoci a babbar hanyar zuwa filin jirgin saman...
Manajan Darakta na Kamfanin mai na Ƙasa, NNPC, Mele Kyari, ya bada tabbacin kawo ƙarshen layukan man da aka fara gani a gidajen mai...
Babban Lauya, kuma dattijon kasa, Cif Robert Clarke (SAN), ya yi kira da a kara wa shugaban kasa Muhammadu Buhari wa’adin mulki bayan kammala mulkinsa...
A Najeriya, an shiga turka-turka tsakanin jam’iyyun siyasar kasar da hukumar zabe game da bukatar jam’iyyun ta neman karin wa’adi kan zaben fitar da gwani da...
Wata babbar kotu ta yanke ma wani Ibrahim Khalil mai shekaru 19 hukuncin kisa ta hanyar rataya a Kano, sakamakon garkuwa da ]an yayar shi...
Kungiyar Dillalan Man Fetur mai zaman kanta ta Kasa, IPMAN ta yi gargadin cewa ’yan Najeriya za su fuskanci wahalar man fetur da ba a...