Hukumar da ke yaƙi da fasa kwabri ta Najeriya wato kwastam ta kama sama da katan 3,387 na shinkafa ƴar waje da gwanjo da taliya...
Kimanin mutum biyar ne suka rasa rayukansu yayin da gommai suka jikkata bayan saukar wani mamakon ruwan sama mai tafe da kakkarfar iska da guguwa...
Na gaba-gaba a takarar gwamna a Jihar Kano a jam’iyar APC, Abdussalam Abdulkarim Zaura ya yi mubaya’a ga Mataimakin Gwamnan jihar, Nasiru Yusuf Gawuna a...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Adamu Garba ya ce ya fasa sayan Fam din takara kujerar shugaban kasa karkashin jam’iyyar APC Garba ya ce...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Wasu yan bindiga a jerin gwanon Mashina sun farmaki ƙauyen Taka Lime, da ke ƙaramar hukumar Goronyo a jihar Sokoto, inda...
Daga yasir sani Abdullahi Kungiyar Ɗalibai ta Ƙasa, NANS reshen Kudu-maso-Gabas ta baiwa gwamnatin tarayya da Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa, ASUU wa’adin...
Daga yasir sani Abdullahi Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, ya shirya tsaf domin siyan fom din takarar kujerar sanata mai wakiltar arewacin...
Daga khadija Abdullahi muhmd Na gaba-gaba a ƴan takarar gwamnan Kano a jam’iyar APC, Inuwa Waya, ya ci alwashin sai ya shiga zaɓen...
Daga Maryam Bashir musa Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya tsayar da Mataimakin sa, Nasir Yusuf Gawuna a matsayin ɗan takarar gwamnan...
Daga Kabiru basiru fulatan Gwamnan babban bankin Najeriya ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban ƙasar a zaɓen 2023. Godwin Emefiele ya ce zai tsaya takarar...
Daga khadija Abdullahi muhmd Ƙungiyar Ohaneze Ndigbo ta ce ɓangaren inyamirai ba za su yadda a basu gurbin mataimakin shugaban ƙasa a takarar zaɓen...
Daga Suleman ado Ahmad Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta gargadi jam’iyyun siyasa da su yi taka-tsan-tsan da lokacin gudanar...
Daga Maryam Bashir musa Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar cewa an gama gyara kan hanyar jirgin kasa da ta taso daga Abuja zuwa Kaduna wadda...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Malamin Addinin Musulunci a Najeriya Ahmad Abubakar Gumi ya bayyana rashin jindaɗi na yadda Matsalar Tattalin Arziki da na...
Bayan El-Rufa’i ya zaɓi Uba Sani a matsayin Dan Takaran sa da zai Gwabza a Zaben fit da Gwani na APC Ya umarce Dattijo ya janye...
Daga yasir sani Abdullahi A ranar Juma’a ce Kotun Koli za ta yanke hukunci na karshe kan rikicin shugabancin da ya dabaibaye jam’iyar...
Daga Kabiru basiru fulatan Akalla gawarwaki 18 ne aka tsamo, wasu mutum shida kuma ake ci gaba da neman su bayan wani...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A Najeriya, mataimakin shugaban kasar Yemi Osinbajo ya sayi fom din na-gani-ina-so da na neman tsayawa takarar mukamin shugaban kasa a inuwar...
A karon farko, al’ummar garin Mallam Fatori a Jihar Borno, sun gudanar da sallar idi ta bana, tun bayan da ƴan kungiyar Boko Haram su...
Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya sayi fom din takarar Shugabancin Kasa karkashin jam’iyyar APC a zaben 2023 mai zuwa. Daya daga cikin jagororin...