Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumomin Burkina Faso sun ce sun toshe hanyoyin shiga shafin Facebook saboda tsaro. Kakakin gwamnati Alkassoum Maiga ya ce ba lalle...
Daga Yasir sani Abdullah Kotun Majistire mai lamba 29 da ke Jihar Kano ta bada umarnin ci gaba da tsare wani miji, Musa Yakubu,...
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar Zartaswa ta sahale da a kashe naira biliyan 1.4 domin samar da kayan aikin gona da kuma iri domin...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar kula Da Tituna da Sufuri ta Jihar Kano, KAROTA ta cimma matsaya tsakaninta da matuƙa babur mai ƙafa uku, wanda...
Daga kabiru basiru fulatan Mataimakin Gwamnan Kano, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna ya ce batun takarar gwamnan Jihar Kano a 2023 abu ne na lokaci,...
Daga kabiru basiru fulatan Majalisar Dattijai, a zaman ta na yau Laraba ta cire tsarin zaɓen fidda gwani na kai tsaye, wanda a ka...
Daga Yasir sani Abdullah Shugaban Saliyo Julius Maada Bio ya sauke babban lauyan gwamnati kuma Ministan Shari’ar kasar, wato antoni janar daga mukaminsa. Ba wani...
Daga kabiru basiru fulatan Dakataccen Shugaban Hukumar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin-hanci hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin-Gado ya shigar...
Daga kabiru basiru fulatan Wata Babbar Kotu da ke zaman ta a Umuahia ta baiwa Gwamnatin Taraiya da Rundunar Sojin Ƙasa da su baiwa...
Daga kabiru basiru fulatan Wataƙila gwamnatin Najeriya ta kara farashin man fetur zuwa naira 302 a kan kowa ce lita a wata mai zuwa,...
Daga muhammad muhammad zahraddin shugaba Buhari ya jagoranci kaddamar da dalar shinkafar inda yayin jawabinsa a bikin budewar ya ce...
Dgaa kabiru basiru fulatan Gwamnatin Ghana ta musanta cewa tana duba yuwuwar kafa cibiyar karbar masu neman mafaka na Birtaniya. Kafofin yada labarai da yawa...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Naija ta tabbatar da kashe jami’an ta uku da kuma ƴan vigilante 2 a wani...
Daga Yasir sani Abdullah Shugaban Majalisar Dattijai, Ahmed Lawan ya tabbatar da cewa babu maganar cire tallafin man fetur a halin yanzu kamar yadda...
Daga Idris Abubakar Jamhuriyar Niger Hukumomin jamhuriyar Nijer sun bada sanarwar rage kudaden awon motocin da ake shigorwa kasar daga turai da...
Daga yasir sani abdullahi Shugaban na Najeriya ya yi kira da a kai zuciya nesa ta hanyar rungumar matakan hawa teburin tattaunawa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari...
Daga muhammad muhammad zahraddin Ranar Larabar nan ne ake sa ran Majalisun Najeriya za su zauna domin sake nazari kan ƙudurin dokar zaɓen da shugaba Muhammadu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Jam’iya mai Mulki, APC ta sanya ranar 26 ga watan Febrairu, 2022 a matsayin ranar da za ta yi babban...
Daga Yasir sani Abdullah Gwamnan babban bankin kasa (CBN) Godwin Emefiele, ya ce, Nigeria ce kasar da tafi kowace kasa noman Shinkafa a nahiyar...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar ƴan sandan jihar Kano a arewacin Najeriya ta ce ta kuɓutar da wani matashi da ake zargin wasu yan damfara...