Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mataimakin Ministan Lafiya na Poland, Waldemar Kraska ya sanar da cewa ƙasar ta shiga zango na biyar na yaɗuwar annobar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A jiya Litinin ne Gwamnatin Taraiya ta shigar da su sababbin laifuka da ta ke tuhumar Jagoran Haramtacciyar Kungiyar...
Daga Yasir sani Abdullah Jakadun Iran sun koma cikin Kungiyar Kasashen Musulunci mai shalkwata a Saudiya, a wani matakin farko na maido da alaka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle ya ziyarci Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a fadar sa da ke Abuja, inda ya...
Daga muhammad muhammad zahraddin An bayar da wannan umarni ne da nufin shawo kan matsalar yawan hare-haren da ake kai wa gidajen yarin, al’amarin da wasu...
Daga Yasir sani Abdullah Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wata mata da ake zargin ta kashe kanta a unguwar Sheka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta gaiyaci Muaz Magaji, wani ɗan adawar Gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Umar Ganduje. A...
Daga YASIR SANI ABDULLAH Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya ƙaddamar da gangamin rigakafin cutar korona a Karamar Hukumar Ungoggo a Jihar Kano....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Fitaccen attajirin nan na Jihar Kano, Alhaji Aminu Alhassan Ɗantata, ya zubar da hawaye a wajen ƙaddamar da wani littafin...
Daga KABIRU BASIRU FULATAN BudgIT, ƙungiya mai zaman kan ta da ta ke bin diddigin kasafin kuɗi, ta baiyana cewa ta gano aiyuka 460...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar ƴan sandan Najeriya, reshen Jihar Naija ta tabbatar da sace mutum 15 a ƙauyen Kulho da ke Ƙaramar Hukumar...
Daga KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙaddamar wani gagarumin aikin sojoji a jihar Neja, wadda ke ci gaba da fuskantar hare-hare daga ‘yan...
Daga muhammad muhammad zahraddin INDARANKA Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce ta kama ƙwayar Tramadol miliyan daya da dubu dari...
Daga kabiru basiru fulatan Sojoji sun hallaka ƴan ta’adda 5 yayin da ƴan ISWAP ke yunƙurin shiga Biu Rundunar Sojin Ƙasa ta ‘Operation Hadin Kai’...
Daga Yasir sani Abdullah Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya baiwa sojoji umarnin anfani da karfi su gama da ƴan ta’adda masu garkuwa da mutane...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon Shugaban Ƙasar Mali, Ibrahim Boubacar Keita ya rasu a yau da safe, in ji iyalin sa. Keita ya rasu...
Daga kabiru basiru fulatan A ranar Talata Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari zai ƙaddamar da gagarumar Dalar shinkafa ta Babban Bankin Nijeriya, CBN a Abuja....
Daga kabiru basiru fulatan Fitaccen masanin tattalin arzikin Duniya, ‘Bismarck Rewane’ ya ce, ‘yan Nigeria da dama za su yi arziki a wannan shekara...
Daga hafsat Suleiman Firaiministar New Zealand, Jacinda Ardern, ta ce yankin Tonga ya daidaice sakamakon aman wuta da duwatsu suka yi ga, sai dai har yanzu...
Daga Yasir sani Abdullah Wani binciken jaridar Punch ya ce kokarin da kwamitin sulhu na jam’iyyar APC ke yi na sasanta rikicin cikin gida a wasu...