Daga Yasir sani Abdullah Ganduje ya kafa kwamitin da zai hana yara masu karancin shekaru shiga otal ba tare da iyayensu ba, shan Shisha...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya yi ganawar sirri da Jagoran Jami’yar APC na Ƙasa, Asiwaju Bola Tinubu a fadar shugaban...
Yayin da aka bangara hukumar NIMC: Barayin su sace Lambobin NIN din ‘yan Najeriya sama da Miliyan 3 Sama da mutane miliyan uku ne aka sace...
Daga Muhammad zahraddin Adamu Aliero, jagoran wani ɓangare na Jam’iyar APC a Jihar Kebbi, ya umarci mabiyansa da su buɗe ofishin jam’iya a kowacce...
Sama da mutane miliyan uku ne aka sace NIN dinsu, bayan da wani dan kutse da aka fi sani da Sam ya kutsa NIMC. Dan...
Daga Yasir sani Abdullah Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa yara miliyan 3.6, ƴan ƙasa da shekara 5 ne za a yi...
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum ya yi kira da a kyautata albashi da walwalar sojojin Nijeriya, domin a ƙara musu...
Breaking news… Daga Usman Abdullah jibirin Gwamna Mai Mala Buni ya amince da hawan babur (mashin) mai kafa biyu a yankunan Yobe zone B da...
Daga muhammad muhammad zahraddin Shugaban hukumar Baffa Babba Ɗan Agundi ne ya bayyana hakan ta cikin shirin Barka da Hantsi na nan Freedom Radio....
2023: Ba zamu lamunci Shugabannin kasa su dunga futowa daga Kudu ba – Kwankwaso ya gargadi PDP Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Kwankwaso, ya ce ba...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar sojin Najeriya ta ce babu sojanta ko ɗaya da aka kashe yayin fafatawar da wasu masu haƙar gwal suka yi a...
Daga kabiru basiru fulatan Sadiya Umar Farouq ta yi Allah-wadai da kashe-kashen da aka yi a Jihar Zamfara, inda ta bayyana ‘yan fashin a...
Daga Yasir sani Abdullah Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da mutuwar mutane akalla 200 tare da raba dubbai da gurin zamansu, a wasu munanan hare-hare...
Daga kabiru basiru fulatan “Bazamu shimfida muku gadar sama da ta kasa a banza ba” – Ganduje ga ‘yan Adaidaita-sahu “Kullum sai an karbi...
Daga Yasir sani Abdullah Duk da zawarcin da wasu gwamnonin Arewa da ke karkashin jam’iyyar APC mai mulki suke yi, da wahala shigowar Dr....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Duk da zawarcin da wasu gwamnonin Arewa da ke karkashin jam’iyyar APC mai mulki suke yi, da wahala shigowar Dr....
HOTUNA: Titunan birnin Kano a yau, sakamakon yajin aikin da matuƙa baburan adaidaita-sahu su ka fara a yau Litinin, 10 ga watan Janairu, 2022.
Daga Yasir sani Abdullah Gwamnatin Jihar Kano ta ce ɗalibai 80,000 ne su ka samu nasarar cin dukkan maki 9 a jarabawar NECO...
Daga kabiru basiru fulatan A cikin alhini ina yi wa daukacin al’ummar Musulmi a ko ina a fadin kasarmu Najeriya da sauran yan uwanmu Musulmi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kwamishinan Ilimin jihar Kaduna ta sanar da buɗe duka makarantun jihar ranar 10 ga watan Janairu bayan hutun makonni uku da aka...