Daga Yasir sani Abdullah Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya ziyarci sojojin da su ka samu raunuka a yaƙin da su ke yi da...
Daga kabiru basiru fulatan Khalifa Muhammadu Sunusi II ya bayyana ƙudurinsa na gina katafaren cibiyar musulunci a jihar Kogi, Khalifa ya bayyana haka ne...
Daga kabiru basiru fulatan Muryar Gwamnonin APC, PGF, ta yi kira ga Shugaban Jam’iya na Riƙon Ƙwarya, Mai Mala Buni da ya ajiye nukamin...
Daga Usman Abdullahi jibirin Nguru Yobe Rahotanni daga jihar Yoben Najeriya na cewa gobara ta tashi a babbar kasuwar Nguru da ke jihar. Waɗanda suka shaida...
Daga muhammad muhammad zahraddin Ƴan sanda a Liberia sun kama wani mutum ɗan shekara 29 ɗan ƙasar Saliyo inda ake zarginsa da yunƙurin sayar da ɗansa...
Daga Yasir sani Abdullah Wata kotu a Amurka ta sami wani uba da dansa da laifin kashe wani bakar fata yayin da yake gudun motsa...
Daga Muhammad zahraddin A shekarar nan ta 2022, kasashe, kamfanoni da kungiyoyi za su yi ta rige-rigen tafiya duniyar wata. Tuni shirin Artemis na Hukumar Kula...
Daga Yasir sani Abdullah Wata mata mai ƴaƴa 3, Olamide Lawal, a ranar Juma’a ta roƙi wata kotun gargajiya mai matakin A a Mapo,...
Dafa kabiru basiru fulatan A jamhuriyyar Nijar, rahotanni daga Tillabery da ke yankin yammacin kasar – jiha mai iyaka da Mali da kuma kasar Burkina...
Daga Muhammad zahraddin Wasu ‘yan jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya sun gurfanar da kwamatin shugabancin jam’iyyar na riƙo ƙarƙashin jagorancin Gwamna Mai Mala Buni na Jihar...
Buhari ya gana da gwamnan Yobe kuma shugaban rikon kwarya na jam’iyyar APC, Mai Mala Buni a fadar shugaban kasa a ranar Jumma’a.
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, a shirye Kano ta ke ta hada hannu da kasar Algeria, domin...
Daga kabiru basiru fulatan Masani a fannin halaiyar ɗan’adam, Farfesa Sani Lawan Malumfashi ya yi hasashen cewa za a samu zaman lafiya a Nijeriya...
Daga Yasir sani Abdullah Gwamnatin tarayya ta ce ta na daukar matakan da su ka dace, domin ganin an kara rage farashin iskar Gas...
Daga kabiru basiru fulatan Allah Ya yi wa babban malamin addinin nan na Kano Sheikh Ahmad Muhammad Ibrahim Bamba, wanda aka fi sani da Kala Haddasana...
Daga Yasir sani Abdullah Allah Ya yi wa babban malamin addinin nan na Kano Sheikh Ahmad Bamba Kala Haddasana ya rasu a yau Juma’a. Wata jikarsa...
Daga Muhammad zahraddin Hedikwatar tsaron Najeriya ta ja kunnen ‘yan siyasa da sauran mutane game da sanya kayan sojoji da yin amfani da wasu abubuwan...
Daga Kabiru basiru fulatan Wata kotu ta gayyaci mawaƙin nan Dauda Kahutu Rarara da wani mai suna Alhaji Sunusi Sani a kan wata manaƙisa da...
Daga Usman Abdullahi Nguru Kwamitin kula da hukumar zabe a majalisar dattawa ya ce majalisar za ta yi zama na musamman akan dokar bayan...
Daga Muhammad zahraddin Shugaban hukumar binciken noma ta (ARCN), Farfesa Garba Hamidu Sharubutu ya ja hankalin kwararru dake kwalejin horas da fasahar noma ta...