Daga kabiru basiru fulatan A yunƙurinsa na ganin ya taimakawa matasa maza da mata a harkar ilimi a jihar Kano, His Excellency Abdulsalam Abdulkarim...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa bashi da wani shiri na barin jam’iyyar sa ta...
Daga Muhammad zahraddin Mutum goma sha daya sun mutu a yankin Bugesera da ke kudu maso gabashin Rwanda tun daga ranar Kirsimeti bayan sun sha wata...
Daga Yasir sani Abdullah Jam’iyar adawa ta PDP ta baiyana rasuwar Bashir Othman Tofa a matsayin babbar asara ga Nijeriya. Shugaban Jam’iyyar PDP na ƙasa, Dakta...
Daga kabiru basiru fulatan A makon nan ne ƙasurgumin ɗan fashin dajin nan da aka fi sani da Bello Turji ya saki wasu gomman mutane da...
Daga Muhammad zahraddin Ƙungiyar Likitoci masu bada agaji ta Duniya, Doctors Without Borders, ko Medicines Sans Frontier ta ce aikin da take yi na ceto masu...
Daga Yasir sani Abdullah Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya bayar da shawarar a ƙona dazukan arewa domin kakkabe ɓarayin daji da suka addabi yankin....
Daga kabiru basiru fulatan Kotun Shari’ar Musulunci ta Jihar Kano, ta yanke wa wani matashi ɗan shekara 23, Nura Usman, hukuncin daurin watanni biyu...
Daga Muhammad Zahraddin Shugaban Amurka Joe Biden ya ce babu wani uzuri da Amurkawa ke da shi na kin zuwa ayi musu allurar rigakafin korona. Kalaman...
Daga Muhammad zahraddin Yan fashin daji sun kai hari kan unguwar Kofar Kona a Zariya ta Jihar Kaduna, inda su ka kashe mutum 4 su...
Jami’an tsaro sun tarwatsa masu zanga-zanga a Sudan Jami’an tsaron Sudan sun yi amfani da hayaki mai sa-kwalla wajen tarwatsa masu zanga-zangar da suka yi fitar-dango,...
Daga Usman Abdullahi Nguru Haɗaɗɗiyar ƙungiyar masu fataucin dabbobi da kayan abinci ta Najeriya ta ce a shirye take ta daina safarar shanu da ma sauran...
Wahalar man fetur tana ƙara ta’azzara a cikin garin Kano Daga Muhammad zahradd Tun a ranakun ƙarshen makon nan ne dai wasu daga cikin gidajen mai...
Daga Yasir sani Abdullah Tsohon shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya bayyana cewa gaskiya ne ya haɗu da mawallafin jaridar Intanet ɗin nan,...
Daga kabiru basiru fulatan Jami’ar Anambra ta bada tallafi ga tubabbun karuwai da masu ƙaramin ƙarfi 5,000 Jami’ar Tansian, Umunya, Jihar Anambra da haɗin gwiwar wata...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya naɗa Dr. Doyin Salami a matsayin Babban Mai Ba da Shawara kan Tattalin Arziki. Kakakin fadar shugaban...
Shahararren Dan fashin Daji, Bello Turji Ya sake mutanen da ya sace masu yawa. wannan ya faru ne bayan wasu rahotanni da suke nuna alamar cewa...
Daga Muhammad zahraddin Muhammad “Tabbas wannan babban rashi ne. Ina Addu’ar Ubangiji Allah ya jikansa ya yafe masa. Allah ya ba shi gidan Aljanna. Ameen.”...
Dag Usman Abdullahi Nguru Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara da ke arewao maso yammacin Najeriya ta ce ta miƙa wasu ƙananan yara 21 da ta...
Daga kabiru Basiru Fulatan Kwanaki kaɗan bayan luguden wuta da sojoji suka riƙa yi a dazukan jihar Zamfara inda suka kashe shugabannin kungiyoyin ‘yan bindiga biyu...