News
Gwamna Mai Mala Buni ya amince da hawan babur (mashin) mai kafa biyu a yankunan Yobe

Breaking news…
Daga Usman Abdullah jibirin
Gwamna Mai Mala Buni ya amince da hawan babur (mashin) mai kafa biyu a yankunan Yobe zone B da zone C bayan dawowar zaman lafiya a jahar Yobe.
Gwamnan ya sanar da hakan ne a yanzu, a fadar sarkin Nguru.
Yobe zone B sune kananan hukumomin:
1. Potiskum
2. Fune
3. Nangere
4. Fika.
Zone C:
1. Gashua
2. Jakusko
3. Machina
4. Yusufari
5. Nguru
6. Karasuwa.
Allahu ka tabbatar mana da zaman lafiya mai dorewa a Jahar ta Yobe, Arewacin Najeria da Najeria baki daya.