News2 years ago
Naira 50,000 Ake Biya Na Duk Lokacin Da Na Yi Safarar Makamai Zuwa Wurin ‘Yan Bindiga – Aisha Abubakar
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata mata da jami’an rundunar ‘yan sanda suka kama da carbin alburusai 550 na bindigar AK47 ta bayyana cewa ana biyan ta...