DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaryata zargin da ke cewa ta karɓi bashin ₦177 biliyan domin samar da Ruwan Sha a jihar daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano ta samu bashin Naira biliyan 177.4 daga Hukumar Cigaban Faransa wato French Development Agency domin samar da ruwan sha a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An buƙaci Musulmi da su ci gaba da aiwatar da kyawawan halaye da darussan da suka koya a lokacin Azumin Ramadan da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano, Alhaji Jibrin Ismail Falgore ya tabbatar da bukatar Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf na samar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano yace zai roki shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya sa baki domin nemo mafita kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya yi zargin cewa magajinsa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya raba masarautar Kano...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr. Abubakar Labaran Yusuf ya bayyana nasarar da gwamna Abba Kabir Yusuf ya samu a kotun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin mutane 10 a matsayin shugabannin hukumomin gwamnatin Kano don cigaba da inganta...