Rikici kan abinci ya rikide ya zama masifa a garin Abba da ke Ƙaramar Hukumar Fika a Jihar Yobe, inda wata mata mai shekaru 35 ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tashin farashin kayan abinci ya yi ƙololuwar da ta kai shi har kashi 28.92 cikin 2023. Wannan lamari ya haddasa tsadar rayuwar...