Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, kuma jagoran jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ɓoye kusan Naira tiriliyan 8.8 daga cikin kasafin...
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta dakatar da aiwatar da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta yanke, wanda ya umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta yi Allah-wadai da wani hukuncin da ake zargin Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke na neman cireta daga...
Wasu ‘yan daba sun kai hari hedikwatar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a Jihar Edo a daren Laraba, inda suka lalata wasu kadarorin jam’iyyar tare da...
Ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a zaɓen 2023, Malam Ibrahim Khalil, ya bayyana cewa jam’iyyar su na maraba da...