DAGA AUWALU ANWAR “Alakar Kwankwasiyya da NEPU ko PRP ita ce kwaikwayon sanya jar hula, kawai.” —Wani Dattijon Kwankwasiyya. Daga Siyasar Akida Zuwa Kasuwancin Siyasa A...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Kididdiga ta Najeriya ta bayyana cewa, bangaren noma ya tafka asarar naira biliyan 577 sakamakon ambaliyar ruwan da ta mamaye...