Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta dakatar da dan wasanta Sadio Mané, wanda hakan zai hana shi buga zagayen wasansu na biyu da za su...
Kingsley Coman ya maimaita abinda Bayern Munich ta yiwa PSG a wasan karshe na cin kofin gasar zakarun Turai a 2020 yayin haduwarsu ta jiya...
Dan wasan gaban PSG, Kylian Mbappe ya dawo atisaye bayan raunin da ya ji sati biyu da suka wuce. Mbappe ya dawo...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Za a ci gaba da wasannin farko a cikin rukuni a Champions League kakar 2022/23, inda za a yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shahararren dan kwallon kafar duniya, Cristiano Ronaldo, ya shaida wa Manchester United a baya-bayan nan cewa...