Hukumar Tace Fina-finai da Dab’i ta Jihar Kano ta kaddamar da wani sabon atisayen kama baburan adai-daita sahu da ke dauke da hotunan batsa da rubuce-rubuce...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya karya wata sabuwar doka da ya saka a kwanakin baya na rage yawan ƴan rakiya da za...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban jojin Najeriya mai shari;a Olukayode Ariwoola ya ce babu wata suka duk zafinta ko wani ra’ayin jama’a da zai sa...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sassauta dokar hana fita ta sa’o’i 24 da ta sanya a yankin Nasarawa da Trikania da ke Karamar Hukumar Chikun ta jihar....
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari ya bayar da umarnin janye dokar hana hawa babura da gwamnatin ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) ta tabbatar da kama wasu manyan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU, ta yi kira da a samar da kudirin doka da zai tsara yadda jami’an gwamnati...