DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) shiyyar Ilorin ta gurfanar da wani fasto mai suna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta ja hankalin masu wasan barkwanci...
Hukumar EFCC ta gurfanar da wasu ma’aikatan Banki guda 2 gaban Kotu anan Kano. An gurfanar dasu gaban Shari’a bisa zargin sacewa wani Customer Banki Naira...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani bincike da Jaridar Premium Times da tayi ta wallafawa a ka gudanar, yace Hukumar EFCC ta baza komarta domin cafke wasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC da Hukumar Yaki da Rashawa ta EFCC tare da sauran masu ruwa da tsaki...
Wani jami’in Hukumar Yaki da Masu Karya Tattalin Arziki (EFCC) ya rasa ransa a wani fada da ya barke tsakaninsa a abokan aikinsa a Jihar Sakkwato....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da hana yi wa tattalin arziƙin ƙasa ta’annati sun kama tsohon ministan lantarki na Najeriya,...
Hukumar Yaki da Yi wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa (EFCC), ta tura jami’anta 100 don yaki da sayen kuri’u a Kano, Katsina da kuma...
An kai wa jami’an EFCC hari a yayin da suke aikin sanya idanu a zaɓen da ake gudanarwa a na gwamnoni da ‘yan majalisun jihohi....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Nijeriya, EFCC ta ce ta gurfanar da wasu makusantan gwamnan jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun jihar Kogi ta ba da umarnin aikewa da Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta sha alwashin magance matsalar sayen ƙuri’a a zaɓen ƙasar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Festus Keyamo, ya maka hukumomin yaki da rashawa na...
DAGA YADIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hana Yi wa Tattalin Arziki Zagon-kasa a Najeriya (EFCC), ta kama masu canjin kudaden ketare takwas a wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Yaki da Yi Tattalin Arziki Zagon Kasa (EFCC), ta kama dan takarar Majalisar Dokokin Jihar Kogi, Ismaila...
DAGA KAHDIJA ABDULLAHI MAHMUD Wani dan dan siyasa ya yi karar bokansa da malamin tsubbunsa a wajen Hukumar Yaki da Yi...