Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta shirya kashe N3.2 biliyan domin tsaftace ofisoshinta da kuma abinci da kayan makwalashe a kasafin kuɗin...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta sanar da cewa za ta gurfanar da Kwamishinan Kuɗi na Jihar Bauchi, Dakta Yakubu Adamu, a gaban...
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da karatu na biyu na wani ƙudurin doka da ke neman hana hukumar EFCC da ICPC da sauran hukumomin yaƙi da...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (EFCC) ta kama mutum biyu a filin jirgin sama na Kano, bayan da aka gano dubban dalolin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar EFCC da ke yaki da cin hanci A Najariya ta kori jami’anta 27 bisa laifin zamba da rashin da’a Wannan na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar sojin Najeriya ta bukaci hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC da ta bibiyi wadanda ke da hannu wajen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar EFCC ta bayyana wa kotu cewa tsohon Gwamnan Kogi, Yahaya Bello na da masaniya da kuma hannu a cikin harƙallar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Gwamnan Jihar Kwara State, Abdulfatah Ahmed, ya faɗa a komar Hukumar EFCC bisa zargin almundahana biliyoyin Naira a lokacin mulkinsa....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Jigawa Umar Namadi ya kafa Hukumar Sauraren Ƙorafe-ƙorafe, Hana Cin Hanci da Rashawa Hukumar dai na ƙarƙashin shugaban ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta’annati (EFCC) ta bayyana cewa tana neman Margaret Dumbiri Emefiele, wacce ita ce...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙasa da kwanaki bakwai bayan saukar kan mulki, bayan ya shafe wa’adin shekaru takwas ya na Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello zai...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Jami’an Hukumar Yaki da Rashawa (EFCC) ta tsare Abubakar Ahmad Sirika, kani ga tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Abubakar Sirika. News...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Yaki da Rashawata kasa EFCC, Ola Olukoyede, ya bayyana cewa hukumar ta bankado yadda wata kungiyar addini a Nijeriya...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, ya ki amsa laifuffukan da ake tuhumarsa da aikatawa guda tara na karkatar da kudaden...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sabon shugaban hukumar EFCC dake yaki da cin hanci da rashawa , Ola Olukayode ya bukaci majalisar dokokin kasar da ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) Ola Olukoyede, ya bayyana damuwarsa kan yadda matasan Najeriya ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zangon ƙasa ta EFCC ta koka kan yadda take yawan...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Rundunar Shiyyar Kaduna ta hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, ta tabbatar da samun hukuncin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke yaƙi da yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon ƙasa ta EFCC ta bayyana takaicinta kan yadda ta ce...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahamad Tinubu, ya nada Ola Olukoyede, a matsayin sabon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa da...