Ƙasar Saudiyya ta sanar da shirinta na fara bai wa miliyoyin raƙuman da ke ƙasar fasfo, domin inganta kula da su da kuma sauƙaƙa tsarin gudanar...
Hukumar Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta sanar da cewa daga ranar 1 ga watan Satumba, 2025, za a ƙara kuɗin yin fasfo na ƙasar....
Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Ƙasa (NCoS) ta dakatar da wasu jami’anta guda biyu bisa zargin ƙoƙarin samawa wani fursuna fasfo, wanda hakan ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta ce ‘yan Najeriya zasu fara samun fasfo din su har gida ko ofisoshinsu da sauran wuraren da suke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan Harkokin Cikin Gida na Nijeriya, Olubunmi Tunji-Ojo, ya ce ana ci gaba da sauye-sauye domin sauƙaƙa aikin fasfo tare da...