Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya, FIFA, ta ci tarar Najeriya da Jamhuriyar Congo sakamakon laifukan da suka shafi rashin bin dokokin tsaro a wani wasa da...
Dan wasan Faransa na kungiyar Paris Saint-Germain Ousmane Dembele ya lashe kyautar FIFA mafi girma ta nuna bajinta a rukunin maza a kasar Qatar. Tsohon dan...
Hukumar kwallon kafar duniya ta karbe damar daukar nauyin gasar cin kofin kwallon kafa ta matasa ‘yan kasa da shekaru 20 daga hannun Indonesia. Matakin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Alkalan wasa 29 da ga Nijeriya ne za su busa wasanni a ƙarƙashin FIFA a 2023. Kamfanin Dillancin Labarai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitataccen mai wa’azin Musulunci dan kasar Indiya, Dokta Zakir Naik na halartar gasar kwallon kafar na Cin Kofin Duniya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sa’o’i kadan kafin fara Gasar Kofin Duniya ta Qatar 2022, Faransa ta sanar cewa dan wasanta, Karim Benzema, wanda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kwanaki biyar suka rage a soma gasar kwallon kafa ta cin Kofin Duniya a kasar Qatar, bayan shekara hudu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA), Gianni Infantino ya jajanta wa kungiyar kwallon ta Kano Pillars...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa ya yi alkawarin Naira miliyan uku ga tawagar kwallon kafar mata ta Najeriya...