Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da shirin kwace filaye 4,794 da gwamnatin tarayya ta soma karɓa a Abuja saboda rashin biyan haya na ƙasa...
Hukumar Raya Birnin Tarayya (FCTA) ta ce za ta karɓe filaye 4,794 a Abuja daga ranar Litinin mai zuwa, saboda masu su sun gaza biyan kuɗin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano PCACC, ta kama waɗanda ke da hannu cikin almundahanar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya kwace filaye mallakar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, kakakin majalisar wakilai, Tajudeen Abbas; da Sakataren...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke kula da babban birnin tarayya Abuja ta hannun hukumar raya babban birnin tarayya FCDA, ta yi barazanar ga wasu...