’Yan bindiga sun sace mutane 28 da ke hanyarsu ta zuwa taron Maulidi a Zak da ke a Jihar Filato Maharan su yi garkuwa da matafiyan...
Rundunar ƴan sandan babban birnin tarayya Abuja (FCT) ta cafke mutane huɗu, ciki har da ‘yan mata biyu ‘yan uwa, bisa zargin ƙulla shirin bogi na...
Mazauna kauyen Oke-Ere da ke karamar hukumar Yagba West a Jihar Kogi sun fito kan titi a ranar Litinin don nuna rashin amincewarsu da yawaitar garkuwa...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Rahotanni na nuni da cewa wasu masu garkuwa da Mutane sun kai hari kan wani masallaci a kauyen Birnin Yaro, jihar Zamfara,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta kama wani Basarake a Jihar Katsina da ake zargi da hada baki da ‘yan bindiga masu garkuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Akwa-Ibom ta bayyana cewa ta kama batagari da a ciki akwai wata mata da ta hada baki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutanen da suka shaƙi iskar ‘yanci daga hannun ‘yan bindigar da suka yi garkuwa da su sun bayyana cewa mutanen da suka...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA A yayin da sace-sacen jama’a ke kara kamari a babban birnin tarayya Abuja, an kama wasu jami’an ‘yansanda bisa zargin kwatar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Jami’an ‘yan sandan jihar Edo sun kama wasu mutane hudu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a Kano, bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan bindigan da suka yi garkuwa da wani tsoho mai shekara 70 Pa Adeife Adelaja sun bukaci a biya su naira...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke sama da mutane 53 da ake zargi da aikata laifuka da suka hada da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta cafke wasu mutane takwas da ake zargi da yin garkuwa da mutane a kewayen Maigana...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rahotanni daga birnin Tarayya Abuja na cewa an yi garkuwa da wasu mata takwas a yankin Kuje. Wannan labari na zuwa...
An Sace Jami’in Hukumar INEC A Bayelsa An yi garkuwa da jami’in sa ido na hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da aka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dakarun sojoji na musamman a Jihar Filato sunce jami’an su sun kama wasu kasurguman masu garkuwa da mutane 2 da kuma yan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar Sojoji na musamman na rundunar hadin guiwa da ke aiki a shiyyar Arewa maso Yamma a karkashin jagorancin babban kwamandan runduna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Alhamis wasu masu garkuwa da mutane suka yi garkuwa da mutane 19 a yankin Bwari da ke cikin babban birnin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Akalla mutum 1,087,875 ne suka rasa matsugunansu sakamakon yawaitar ayyukan ‘yan bindiga da masu satar shanu da kuma masu garkuwa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. A ranar Alhamis din da ta gabata ne gwamnatin jihar Zamfara ta karbi ‘yan mata hudu da ‘yan ta’adda suka yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta ce ta kashe wasu mutane biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne tare...