DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Asirin wasu dalibai biyu ’yan sakandare ya tonu a lokacin da suka yi garkuwa da kansu tare da neman kudin fansa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wasu matasa biyu da zargin yin garkuwa da wasu yara da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wasu ’yan bindiga sun yi awon gaba da fasinjoji da dama a wata tashar jirgin kasa da ke karamar hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan Jihar Kwara ta cafke wani matashi bisa zargin laifin yin garkuwa da mahaifinsa har da karbar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan bindiga sun yi garkuwa da kananan yara 20 masu shekaru hudu zuwa 10 a garin Kusherki da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kuros Riba ta tabbatar da ceto wasu jami’anta uku wadanda matasan yankin Ndon Owong, cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan bindiga da ba san ko su wane ne ba sun kashe Mai Unguwar kayuen Nyalum, Salisu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN ’Yan bindiga sun sako fasinjoji 23 da suka rage a hannunsu daga cikin mutanen da suka yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan bindiga sun kashe malaman makarantu 10, wasu 50 kuma na hannunsu a Jihar Kaduna, daga watan Janairu...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kotu ta tsare wani magidanci da ya daure wata mata a sarka na tsawon mako biyu saboda...