DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kamfanin Google ya sanar da shirin bai wa mata da matasa dubu 20 horo a kasar nan kan fasahar yanar gizo...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Gwamnatin Tarayya ta roki kamfanin sadarwa na Google ya dakatar da ba mambobin haramtacciyar kungiyar nan ta IPOB damar...