News2 years ago
Gwamnatin Jihar Zamfara Ta Haramta Zirga-zirga A Tsakanin Iyakokinta Da Katsina Da Sokoto Daga Karfe 7 Na Yamma
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnatin jihar Zamfara ta kafa dokar hana zirga-zirga daga karfe 7:00 na dare zuwa karfe 6:00 na safe a kan iyakokin jihar...