News2 years ago
Har Yanzu Bamu Cimma Matsaya Ba Kan Mafi Karancin Albashi Ba – Kungiyar Kwadago
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyoyin Kwadago sun yi watsi da ikirarin shugaban kasa Bola Tinubu na cewa an cimma matsaya kan sabon mafi karancin albashi. Jaridar...